• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ALAMU NA NUNA PDP ZA TA BAR TAKARA A BUDE

Alamu na nuna babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya PDP za ta bar tikitin takarar shugaban kasa a bude.
Hikimar ita ce kowane dan takara zai iya tsayawa ba tare da bambancin karba-karba na kudu da arewa ba.
Hakika jam’iyyar ta gwada tsarin karba-karba a baya amma rasuwar marigayi shugaba Umaru ‘Yar’adua ta kawo cikas a gudanar tsarin yanda ya dace.
A yanzu haka ‘yan kudu da arewa na aiyana niyyar takara a jam’iyyar gabanin taron da a ke sa ran gudanarwa a watan gobe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “ALAMU NA NUNA PDP ZA TA BAR TAKARA A BUDE”
 1. New Multifunction Waterproof Backpack

  The best ever SUPER Backpack: Drop-proof/Scratch-resistant/USB Charging/Large capacity storage

  50% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time

  Buy now: https://thebackpack.sale

  Best,

  Wolfgang

Leave a Reply

Your email address will not be published.