• Fri. Sep 30th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A YAU ALHAMIS DIN NAN ZA A SAKE GURFANAR DA SHUGABAN ‘YAN AWAREN BIYAFARA NNAMDI KANU

ByNasiru Adamu El-hikaya

Oct 21, 2021

A alhamis din nan za a dawo da shugaban ‘yan aewaren Biyafara/IPOB Nnamdi Kanu gaban babbar kotun taraiya don fuskantar tuhumar cin amanar kasa, ta’addanci da sauran miyagun laifuka.
Kotun Jostis Binta Nyako ce za ta saurari shari’ar da dama ta fara tun 2016 lokacin da Kanu ya samu beli amma ya arce daga kasar.
A watan yuni dai jami’an tsaron DSS da ke tsare da Kanu ba su kawo shi kotu ba da baiyana cewa wasu dalilai tsare-tsare ne su ka kawo hakan.
Babban lauyan Kanu wato Ifeanyi Ejiofor ya bukaci a kawo Kanu kotu kuma a bar manema labaru da lauyoyi su shiga don shaida shari’ar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “A YAU ALHAMIS DIN NAN ZA A SAKE GURFANAR DA SHUGABAN ‘YAN AWAREN BIYAFARA NNAMDI KANU”
  1. Hi there! Someone in my Facebook group shared this website
    with us so I came to check it out. I’m definitely enjoying the information. I’m bookmarking
    and will be tweeting this to my followers! Superb blog and fantastic design.

Leave a Reply

Your email address will not be published.