• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A TAIMAKA A CETO MU-DALIBAN KOLEJIN GONA TA BAKURA

Wani faifan bidiyo da alamu su ka nuna barayi ne su ka dauka da kan su ya nuna daliban kolejin gona ta Bakura su na bukatar kawo mu su dauki wajen ba da kudin fansa don sako su daga wajen miyagun.

Daliban na nuna su na cikin barazana daga miyagun matukar ba a kawo mu su daukin gaggawa ba.

Daliban dai su 15 da ma’aikata 4 na kolejin.

Barayin rike da bindigogin AK 47 sun zagaye daliban inda har su ka rufe fuskar wasu daga cikin su.

Barayin sun auka cikin kolejin bayan bude wuta da kisan gilla ga masu gadi 3 da jami’in ‘yan sanda daya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “A TAIMAKA A CETO MU-DALIBAN KOLEJIN GONA TA BAKURA”
  1. Thank you for the auspicious writeup. It in fact was a amusement account it.
    Look advanced to far added agreeable from you!
    By the way, how could we communicate?

Leave a Reply

Your email address will not be published.