• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A RAYA KWANAKIN NAN NA WATAN ZULHIJJA-MALAMAI

ByNoblen

Jul 6, 2022

Malaman Islama na kiran dukkan musulmi su raya ranakun nan 10 na watan Zhulhijjah don albarkar da ke cikin su ba ta misaltuwa.

Malaman a sakwanni da a ka yada ta kafafen yanar gizo na cewa kwanakin ne mafi soyuwa a wajen Allah madaukakin Sarki don haka raya su kan samar da ribar duniya da lahira.

Malaman na cewa ko da mutum ba zai samu yin azumi da dama a ranakun ba. to ya dage ya yi azumi ranar arfa idan ba ya kan aikin hajji.

Kazalika malaman sun shawarci jama’a su yi amfani da damar wajen yin addu’ar gudanar da zaben 2023 lami lafiya da samun shugabanni nagari a Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.