• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A RAYA KWANAKIN GOMA NA WATAN ZHULHIJJAH-SHEIKH BALA LAU

Shehun malamin Islama Abdullahi Bala Lau ya bukaci dukkan musulmi su dage da ibada a ranakun nan 10 na watan Zhulhijjah don darajar su.

Sheikh Bala Lau ya ce akwai lada mai yawan gaske da albarka ga ninka aiyukan ibada a ranakun goma.

Malamin wanda ya ce tun da bana kamar bara ba zuwa aikin hajji daga wajen kasar Saudiyya, masulmi sa su fa’idantu da lada mai yawa wajen yin azumi a ranar Arfa da ke cikin wadannan kwanakin masu albarka mai yawa.

A nan malamin na Alhlusunnah, ya bukaci dukkan musulmi su yi amfani da damar wajen yin addu’ar samun zaman lafiya da damuna mai albarka don samun wadatar abinci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “A RAYA KWANAKIN GOMA NA WATAN ZHULHIJJAH-SHEIKH BALA LAU”
  1. Hello there! I could have sworn I’ve been to this site before but after checking through some of the
    post I realized it’s new to me. Nonetheless, I’m definitely glad I found it and I’ll be bookmarking and checking back frequently!

Leave a Reply

Your email address will not be published.