• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A NA SAMUN KARANCIN RUWAN SAMA A WASU SASSA NA JAMHURIYAR NIJAR

ByNoblen

Jul 2, 2021 , ,

Rahotanni daga Birnin Konni na jamhuriyar Nijar na nuna a na mun karancin ruwan sama da halan ke barzana ga aiyukan noma.

Damuwar ta zo ne sakamakon rashin samun ruwan a kai kai da zai iya wadatar da shuka a gonaki.

Malamai da shugabanni na kiran dagewa da addu’a don samun mafita.

Ko a kwanakin baya an gudanar da sallar rokon ruwa a kasar da hakan ya kawo sabuwar nasara.

Jagoran dubua yanayi na Konni Muhammad Lawwali ya ce jama’a su kwantar da hankali don za a samu ruwa wadatacce a nan gaba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *