• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A KARO NA FARKO A KAKAR BANA MANCHESTER CITY SUN ZARA KWALLAYE BIYAR RAGAS

A yaune Manchester city ta karbi bakuncin burnly inda suka lallasa su da ci biyar ba ko daya (5-0).

Tun a minti shida Riyad mahrez ya zura kwallon farko yayinda a minti na ashirin da biyu ya sake zura kwallo ta biyu, Jim kadan kafin hutun rabin lokaci Benjamin Mendy ya zura kwallo ta ukku.

A minti na sittin da shidda ferran Torres ya zura masu kwallo ta hudu, sai Riyad mahrez ya cike hatrick dinshi a minti na sittin da Tara, Wasa ya tashi Manchester city sunyi gagarumar nasara.

Samun nasarar city yasa sun koma mataki na 8 da maki goma Sha biyar kafin wasanni da zasu biyo baya ranar lahadi inda samun nasarar wasu kungiyoyin irinsu arsenal Manchester United dasu Wolverhampton zai iya sauke su izuwa mataki na kasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
11 thoughts on “A KARO NA FARKO A KAKAR BANA MANCHESTER CITY SUN ZARA KWALLAYE BIYAR RAGAS”
 1. When someone writes an paragraph he/she maintains the idea of
  a user in his/her brain that how a user can be aware of
  it. Therefore that’s why this post is perfect. Thanks!

 2. I am curious to find out what blog system you are working with?
  I’m experiencing some small security issues with my latest website and I’d like to find something more safe.
  Do you have any solutions?

 3. Nurture and help the commitment and capabilities of Peer Help volunteers
  to speak with other girls experiencing cancer.

  Also visit my webpage … Dwight

 4. Hello would you mind sharing which blog platform you’re working
  with? I’m planning to start my own blog soon but
  I’m having a tough time deciding between BlogEngine/Wordpress/B2evolution and Drupal.

  The reason I ask is because your design seems different then most blogs and I’m looking for something completely unique.
  P.S Apologies for being off-topic but I had
  to ask!

Leave a Reply

Your email address will not be published.