Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bukaci musulmi su kara dagewa ga addu’a don samun taimakon Allah albarkacin watan nan na ramadan.
Sheikh Bala Lau wanda dama ya ba da sanarwar a dukufa ga addu’ar alkunut don samun saukin tabarbarewar tsaro da damuwowin yau da kullum.
Shehun malamin ya ce addu’a ita ce hanyar samun sauki da taimako daga Allah a cikin kowace jarrabawa.
Malamin ya bukaci tallafawa miskinai da sauran mabukata a watan don samun lada mai yawa.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Hello! And keep going, "A KARA DAGEWA GA ADDU’A A AZUMIN NAN DON SAMUN TAIMAKON ALLAH-SHEIKH BALA LAU" very interesting topic !