• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A BA DA LABARAN SIRRI DON TSARO-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya su dage wajen samar da bayanan sirri ga jami’an tsaro don magance miyagun iri.

Shugaban na magana kan damuwar yanda tsaro ya tabarbare a Filato, satar mutane, kisan gilla ga direban jirgi Abdulkarim Na Allah a Kaduna da sauran su.

Labarin ya karfafawa mutane guiwar samar da bayanan don ta hakan ne za a iya samar da tsaro mai inganci.

‘Yan Najeriya da dama na nuna damuwa kan yanda ba da labarun sirri ga jami’an tsaro kan juye ya zama sharri ga mai samar da bayanan wa imma daga bangaren jami’an ko daga miyagun iri.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.