• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

A ALHAMIS DIN NAN SHUGABA BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN 2021 GABAN MAJALISAR DOKOKIN NAJERIYA

Duk shirye-shirye sun kammala ga shugaban Najeriya Muhammadu Buhari don gabatar da kasafin kudin badi 2012 gaban hadin guiwar majalisar dattawa da ta wakilai.

Bana dai kasafin kamar yanda majalisar zartarwa ta amince da shi, ya haura Naira tiriliyan 13 daga sama da tiriliyan 10 a kasafin kudin bana mai karewa.

Kasafin na gwamnatin Buhari kan fara daga watan Janairu ya kare a watan Disamba. A na sa ran shugaban zai yi bayanin yanda kasafin kudin bana ya gudana da samun kalubalen cutar annoba da kuma faduwar darajar gangar mai a kasuwar duniya. Mutane ba su faye damuwa da bayanan kasafin kudi ba fiye da ganin sakamakon a kasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.