Jigon jam’iyyar adawa ta NNPP Injiniya Buba Galadima ya ce APC mai mulki da dan takarar ta Bola Tinubu ta fi su yawan gwamnoni da kudi ne. Galadima wanda ya…
‘Yan bindiga sun cigaba da zubar da jini a jihar Imo da Abia inda a yankin karamar hukumar Mbaitoli a jihar Abia su ka tunkari wata kasuwa su ka kashe…
Babban dan adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya yi watsi da sakamakon zaben shugabancin kasar da abokin hamaiyar sa William Ruto ya lashe. Hukumar zaben Kenya ta aiyana Ruto…
Yarima Muhammad ya shiga dakin ka’aba inda a ka mika ma sa abun goge bangon dakin ka’aba ya goge bangon a madadin mahaifin sa Sarki Salman bin Abdul’aziz. Gabanin shiga…
Alkalin babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja Binta Nyako ta yankewa wanda a ka kama da laifin satar mutane Bala Wadume daurin shekaru 7 a gidan yari. Labarin hukuncin da…
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ta kafa kwamitin duba dawo da kudin sayan fom na ‘yan takarar neman mukaman jam’iyyar da su ka janye don samun zaben…
Jami’an hukumar kula da inshorar jama’a ta Najeriya sun baiyana cewa gara ta cinye takardun shaidar kashe zunzurutun kudi Naira biliyan 17.1 na hukumar. Bayanin hakan ya fito ne a…
Jakadan majalisar dinkin duniya a Yaman Hans Grundberg ya ce batun bude hanyoyin Taiz da sauran gundumomi na kan gaba a yarjejeniyar tsagaita wuta. Yanzu dai a na zagaye na…
Ruwan sama ba yankewa na sauka a Abuja hatta lokacin da mu ke rubuta wannan labari inda ko ina ya jike jagab da ruwan da zai yiwa shuka amfani ainun.…
Alamu na nuna a litinin din nan kwamitin da dan takarar PDP ga zaben 2023 Atiku Abubakar da gwamnan Ribas Nyesom Wike zai fara aikin sulhu. An kafa kwamitin a…