Guguwar chanjin shekar siyasa ta fara kadawa a jihar Katsina.

Akwai yiwuwar cewa wata guguwar chanjin sheka mai karfi ta fara bugawa a jihar kt.
Alamun haka ya fara nunawa a sa’ilin da dan majalissar mai wakiltar mazabar mf/kfr ya bada takardarsa ta ficewa daga Apc. Akwai yiwuwar cewa wasu ysn siyasar ma da masu rike da mukaman siyasa suma suna kan hanyarsu ta fice sakamakon irin tozarcin da suka fuskanta a zaben fitar da gwani da aka yi na jam’iyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *