Kotu ta tsare direban BRT bisa zargin kisan kai da fyade

Wata kotun Majistare da ke Yaba da ke Legas a ranar Juma’a, ta bayar da umarnin tsare wani direban motar Bus Rapid Transit (BRT) Andrew Omininikoron na tsawon kwanaki 30 a gidan yari na Ikoyi bisa zarginsa da kisan kai da kuma fyade ga wata yarinya ‘yar shekara 22 mai suna Oluwabamise Ayankole. (NAN) (www.nannews.ng)

Cikakkun bayanai na nan tafe….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *