Tsohon kyaftin din Indomitable Lions ya maye gurbin Antonio Conceicao na Portugal wanda ya jagoranci kungiyar zuwa matsayi na uku a gasar AFCON 2021 da aka kammala kwanan nan.
Wannan yana nufin Antonio Conceiçào da Silva Oliveira ya shafe watanni 29 a matsayin kocin Kamaru.