Rundunar soja ta 3 na aiki tukuru domin dakile kwararowar ‘yan bindiga

Kwamandan rundunar soji ta 3 da ke kano brigadier janar Sinyinah Nicodemus ya ce, Rundunar ta su na aiki ba tate da  gajiyawa ba, wajen kare kwararowar yan bundiga, da masu garkuwa da mutane da sauran bata gari zuwa jihar ta kano.

Janar Nicodemus ya bayyana hakan ne, a lokacin gabatar da  bikin aladu da shakatawa wanda rundunar da shirya ma sojojin a hedikwatar rundunar ta Uku da ke vukavu a kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *