ZARGIN BADALA: Kungiyar Matan kanywood sun yi barazanar maka Naziru Kotu

Kungiyar matan kanywood masu shirya fimafiman Hausa sun bawa Naziru Sarkin waka wa’adin kwana uku da ya janye kalamansa ko kuma su kaishi Kotu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *