DAN TAKARAR PDP WIKE YACE ZAI MAGANTA KAN MATSAYIN SHI A JAM’IYAR

DAN TAKARAR PDP WIKE YACE ZAI MAGANTA KAN MATSAYIN SHI A JAM’IYAR

Dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyar PDP Nylson Wike yace zai magana kwanan nan kan abubuwan da suka faru a Jam’iyar a Kasa baki daya.
Wike ya bayyana haka ne ta bakin mai taimaka mashi akan yada labaru Kelvin Ebiri a Fatakwal.
Wike yace ya zama mashi dole ya fito yayi magana kan abubuwan da ake ciki tun daga fitowar Atiku Abubakar a matsayin Dan takarar Jam’iyar.
A cewar shi, “kan dai maganar Atiku zan fito in buda ta akan duk abubuwan da ake lullubewa akan abubuwan da ke faruwa a Jam’iyar ta PDP.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *