MASARAUTAR KATSINA TA CE AYI ADDUOIN ZAMAN LAFIYA


Ayayin da ake cikin yanayin rashin tsaro a jihar katsina da ma kasa baki daya masarautar katsina karkashin Jagorancin Sarkin na Katsina ta umurci da a gudanar da addu’o’in neman zaman lafiya a masallatan idi.
A watar sanarwa da ke dauke da sa hannun Alh Sule Mamman Dee Sarkin Tsaftar Katsina, sanarwar ta ce ayi adduoi a masallatai kamar yadda shima sarkin na katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman zai jagoranta dan samun zaman lafiya a jiha da kasa baki daya.
A karshe sanarwar ta ce ba za ayi Hawan Sallah ba a Masarautar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *