Sakatare janar an OPEC ya rasu.

Dr Sanusi Barkindo, Sakatare Janar na OPEC ya rasu sa’o’i kadan bayan ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar Aso Rock

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *