Aikin Gadar Kasa ta kofar kaura na samun tagomashi

GADAR ƘASA: Aikin gadar ƙasa na jahar Katsina wanda maigirma Gwamnan Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari CFR. ya ke yi aiki a cikin birnin Katsina yana tafiya so sai Allah yasa agama lafiya shi ne fatan mu.

Allah ya bamu zaman lafiya mai ɗorewa da damana mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *