Skip to content

Noblen TV

Month: December 2022

Lafiya

ZAN TSIGE KOWANE BASARAKE KO MAI MUKAMI MATUKAR YA CIGABA DA YI MIN HA’INCI-GWAMNA INUWA YAHAYA

NoblenDecember 30, 2022

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce zai tsige duk wani basarake ko mai mukamin gwamnati matukar ya cigaba…

Labari

HAR YANZU BA A YI DAN WASAN KWALLON KAFA DA YA KAMA KAFAR PELE BA-FAROUK YARMA

NoblenDecember 30, 2022

Yayin da masoya kwallon kafa a fadin duniya ke nuna juyayin mutuwar shaharerren dan kwallon kafa na duniya Pele na…

Labari

BABBAR KOTUN ABUJA TA HANA KAMA GWAMNAN BABBAN BANKI GODWIN EMEFIELE

NoblenDecember 30, 2022

Babbar kotun Abuja ta hana kama gwamnan babban banki Godwin Emefiele da rundunar tsaron farin kaya DSS ke son kama…

Labari

MUHAWARA BA TA KARE BA KAN KUDIN CAJIN BANKUNA DA A KA YI ZARGIN A NA KARKTARWA A CBN

NoblenDecember 14, 2022

Muhawara na ta kare ba don har yanzu ana musayar bayanai kan rahoton da dan majalisa Gudaji Kazaure ya fitar…

Siyasa

ZABEN 2023- ‘YAN TAKARAR MANYAN JAM’IYYU DA MAGOYA BAYAN SU SUN AMSA TAMBAYAR ABUBUWAN DA A KE GANI ZA SU KAWO MU SU CIKAS

NoblenDecember 14, 2022

A cigaba da kamfen na zaben sabon shugaban Najeriya a ranar 25 ga watan Febreru mai zuwa, ‘yan takarar manyan…

Labari

AN SAMU GOBARA A HELKWATAR TSARO A ABUJA

NoblenDecember 14, 2022

Wuta ta kama hawa na biyu na sasahen helkwatar tsaro a Abuja amma ba a san dalilan da su ka…

Labari

‘YAN BINDIGA SUN DASA NAKIYA A OFISHIN HUKUMAR ZABE A JIAHR IMO

NoblenDecember 14, 2022

‘Yan bindiga sun dasa nakiya a ofishin hukumar zabe a Owerri babban birnin jihar Imo inda hakan ya yi sanadiyyar…

Labari

MUN GANO DALA BILYAN 171 DA BABBAN BANKI YA KI SHIGARWA ASUSUN GWAMNATI -KWAMITIN BINCIKE NA SHUGABAN KASA

NoblenDecember 10, 2022

Wani kwamitin bincike na mutum 7 da shugaba Buhari ya kafa a asirce don duba aiyukan tara kudaden shiga na…

Labari

GWAMNA FINTIRI YA CACCAKI GWAMNAN BABBAN BANKI EMEFIELE

NoblenDecember 10, 2022

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya caccaki gwamnan babban bankin Najeriya CBN da nuna cewa ya na son huce…

Labari

JAMA’A SU GARZAYA DA TSOFFIN KUDIN SU BANKI DON ADANA DON SAMUN SABBI-EMEFIELE

NoblenDecember 10, 2022

Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya shawarci ‘yan Najeriya su gaggauta kai tsoffin kudin su banki don samun sabbi…

Posts navigation

Older posts

Recent Posts

  • Hello world!
  • BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN NAJERIYA
  • JAM’IYYUN ADAWA SUN YI TARON KIN AMINCEWA DA SAKAMAKON ZABE
  • KIRAYE-KIRAYEN AMINCEWA DA KADDARA DA KUMA BITAR ZABE SUN FARA FITOWA
  • BABBAN SAKATAREN MDD YA SAUKA A IRAKI BAYAN SHEKARU 6

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!
  2. Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  3. Latest Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  4. Sani aliyu on Zulum ya kwana a Dikwa, ya raba N120m, abinci ga gidaje 40,000
  5. Fashion Styles on Hatsari Motar Ya Kashe 6, Ya Raunata 6 A Jahar Delta

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022

Categories

  • English
  • Labarai
  • Labari
  • labaru
  • Labarun Duniya
  • Lafiya
  • Ra'ayi
  • Siyasa
  • Soyayya
  • Tsaro
  • Uncategorized
Copyright © 2023 Noblen TV | Flash News by Ascendoor | Powered by WordPress.