Wani Basarake ya yi kira da akoyawa Marayu Sana’a don Dogaro da kai.
Dr, Nuhu Abdullahi,ya baiyana haka ne, a yayin taron raba kayan a bincin Sallah ga Marayu wanda Gidauniyar Tallafawa Marayu na Abakwa dake karamar hukumar Kaduna ta arewa ta gabatar.