Skip to content

Noblen TV

Category: Labari

Labari

BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN NAJERIYA

NoblenMarch 1, 2023

Dan takarar jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben shugaban Najeriya da a ka fafata tsakanin jam’iyyu 18. Tinubun…

Labari

EMEFIELE YA YI KEMEME YA KI AMINCEWA DA UMURNIN KOTUN KOLI

NoblenFebruary 15, 2023

Shugaban babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya yi kememe ya ki amincewa da umurnin kotun koli na cigaba da amfani…

Labari

A NA TA SHARHI KAN GOCEWAR JIRGIN KASAN ABUJA ZUWA KADUNA DAGA TITIN SA

NoblenJanuary 28, 2023

Kafafen yada labaru musamman na yanar gizo sun cika da labarin yanda jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya goce daga…

Labari

RUNDUNAR TSARON FARAR HULA SIBIL DIFENS TA MIKA SAURAN GAWAR JAMI’AN TA 4 GA IYALIN SU DON BISO

NoblenJanuary 15, 2023

Rundunar tsaron farar hula ta Najeriya SIBIL DIFENS ta mika sauran gawar jami’an ta 4 ga iyalin su don yi…

Labari

MUN SAMU MAN FETUR A JIHAR NASARAWA-NNPC

NoblenJanuary 14, 2023

Kamfanin man feture na Najeriya NNPC ya baiyana cewa aikin binciken sa ya sa ya gano man fetur a jihar…

Labari

WASU KUNGIYOYI SUN SHIGA ZANGA-ZANGAR NEMAN A KWABE EMEFIELE DAGA GWAMNAN BANKI

NoblenJanuary 14, 2023

Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zanga a bakin babban bankin Najeriya CBN su na bukatar a kwabe gwamnan…

Labari

DSS TA CAFKE DOYIN OKUPE AMMA EFCC TA SAKE SHI DON KUSKUREN DA A KA SAMU

NoblenJanuary 14, 2023

Hukumar tsaron farin kaya DSS ta cafke tsohon mai ba wa shugaba Jonathan shawara ta hanyar farafaganda Doyin Okupe inda…

Labari

HAR YANZU BA A YI DAN WASAN KWALLON KAFA DA YA KAMA KAFAR PELE BA-FAROUK YARMA

NoblenDecember 30, 2022

Yayin da masoya kwallon kafa a fadin duniya ke nuna juyayin mutuwar shaharerren dan kwallon kafa na duniya Pele na…

Labari

BABBAR KOTUN ABUJA TA HANA KAMA GWAMNAN BABBAN BANKI GODWIN EMEFIELE

NoblenDecember 30, 2022

Babbar kotun Abuja ta hana kama gwamnan babban banki Godwin Emefiele da rundunar tsaron farin kaya DSS ke son kama…

Labari

MUHAWARA BA TA KARE BA KAN KUDIN CAJIN BANKUNA DA A KA YI ZARGIN A NA KARKTARWA A CBN

NoblenDecember 14, 2022

Muhawara na ta kare ba don har yanzu ana musayar bayanai kan rahoton da dan majalisa Gudaji Kazaure ya fitar…

Posts navigation

Older posts

Recent Posts

  • Hello world!
  • BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN NAJERIYA
  • JAM’IYYUN ADAWA SUN YI TARON KIN AMINCEWA DA SAKAMAKON ZABE
  • KIRAYE-KIRAYEN AMINCEWA DA KADDARA DA KUMA BITAR ZABE SUN FARA FITOWA
  • BABBAN SAKATAREN MDD YA SAUKA A IRAKI BAYAN SHEKARU 6

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!
  2. Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  3. Latest Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  4. Sani aliyu on Zulum ya kwana a Dikwa, ya raba N120m, abinci ga gidaje 40,000
  5. Fashion Styles on Hatsari Motar Ya Kashe 6, Ya Raunata 6 A Jahar Delta

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022

Categories

  • English
  • Labarai
  • Labari
  • labaru
  • Labarun Duniya
  • Lafiya
  • Ra'ayi
  • Siyasa
  • Soyayya
  • Tsaro
  • Uncategorized
Copyright © 2023 Noblen TV | Flash News by Ascendoor | Powered by WordPress.