Skip to content

Noblen TV

Category: Siyasa

Siyasa

JAM’IYYUN ADAWA SUN YI TARON KIN AMINCEWA DA SAKAMAKON ZABE

NoblenMarch 1, 2023

Manyan jam’iyyun hamaiyar Najeriya sun taro na musamman inda su ka aiyana rashin amincewar su da sakamakon zaben shugaban kasa…

Siyasa

KIRAYE-KIRAYEN AMINCEWA DA KADDARA DA KUMA BITAR ZABE SUN FARA FITOWA

NoblenMarch 1, 2023

A gefe guda dattawan kasa sun rabu gida biyu tsakanin masu bukatar a dau kaddara wajen amincewa da sakamakon zaben…

Siyasa

DAN TAKARAR PDP ATIKU ABUBAKAR YA DAKATAR DA YAKIN NEMAN ZABE A RIBAS DON GUDUN ARANGAMA DA WIKE-KWAMITIN YAKIN ZABE NA PDP

NoblenFebruary 15, 2023

Kwana daya gabanin gudanar da gangamin yakin neman zabe na jam’iyyar PDP a jihar Ribas, dan takarar shugaban kasa na…

Siyasa

ADELEKE ZAI GARZAYA KOTUN KOLI KAN KWABE SHI DAGA GWAMNA DA KOTUN ZABE TA YI

NoblenJanuary 28, 2023

Gwamnann jihar Osun Ademola Adeleke zai nufi kotun koli don kaluabalantar kwabe shi da kotun karar zabe ta yi. Hukuncin…

Siyasa

INA SON SHUGABA BUHARI YA BA NI NNAMDI KANU NA AJIYE SHI A AWKA DON ZAMAN LAFIYA-SOLUDO

NoblenJanuary 15, 2023

Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ya bukaci shugaba Buhari ya mika ma sa ragamar kula da shugaban ‘yan awaren Biyafara…

Siyasa

NA TABBATA ‘YAN APC SUN FIRGITA DA FARIN JININ DA NA KE DA SHI-DAN TAKARAR GWAMNA

NoblenJanuary 15, 2023

Dan takarar gwamna na Inuwar jam’iyyar PDP a jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce ya tabbata ‘yan APC sun…

Siyasa

UMAR NAMADI YA ZAMA TABBATACCEN DAN TAKARAR GWAMNAN JIGAWA A INUWAR APC

NoblenJanuary 14, 2023

Alhaji Umar Namadi ya zama tabbataccen dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Jigawa arewa maso gabashin Najeriya. Namadi…

Siyasa

DAN TAKARAR PDP ATIKU ABUBAKAR YA DAWO DAGA TAFIYAR DA YAYI

NoblenJanuary 14, 2023

Dan takarar babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP Atiku Abubakar ya dawo daga tafiyar da ta kai shi London daga Dubai.…

Siyasa

NI CE MACE TA FARKO BAHAUSHIYA DA NA TSAYA NEMAN TAKARAR MAJALISAR WAKILAI A JOS TA KUDU-BINTA ABUBAKAR

NoblenJanuary 5, 2023

‘Yar siyasa Binta Abubakar daga jihar Filato ta ce ita ce mace ta farko Bahaushiya da ta taba tsayawa neman…

Siyasa

ZABEN 2023- ‘YAN TAKARAR MANYAN JAM’IYYU DA MAGOYA BAYAN SU SUN AMSA TAMBAYAR ABUBUWAN DA A KE GANI ZA SU KAWO MU SU CIKAS

NoblenDecember 14, 2022

A cigaba da kamfen na zaben sabon shugaban Najeriya a ranar 25 ga watan Febreru mai zuwa, ‘yan takarar manyan…

Posts navigation

Older posts

Recent Posts

  • Hello world!
  • BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN NAJERIYA
  • JAM’IYYUN ADAWA SUN YI TARON KIN AMINCEWA DA SAKAMAKON ZABE
  • KIRAYE-KIRAYEN AMINCEWA DA KADDARA DA KUMA BITAR ZABE SUN FARA FITOWA
  • BABBAN SAKATAREN MDD YA SAUKA A IRAKI BAYAN SHEKARU 6

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!
  2. Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  3. Latest Hairstyles on An daure dan jarida kwanaki 14 a gidan yari a kasar Ghana
  4. Sani aliyu on Zulum ya kwana a Dikwa, ya raba N120m, abinci ga gidaje 40,000
  5. Fashion Styles on Hatsari Motar Ya Kashe 6, Ya Raunata 6 A Jahar Delta

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022

Categories

  • English
  • Labarai
  • Labari
  • labaru
  • Labarun Duniya
  • Lafiya
  • Ra'ayi
  • Siyasa
  • Soyayya
  • Tsaro
  • Uncategorized
Copyright © 2023 Noblen TV | Flash News by Ascendoor | Powered by WordPress.