• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

LAILATUL KADR-MUTANE SUN CIKA MASALLATAI A ABUJA A TAHAJJUD

ByYusuf Yau

Apr 25, 2022

Musulmi dun dafifi a masallatai a ranar da a ke sa ran ta Lailatul Kadari ce a Abuja don samun lada mai yawa.
Wannan rana da kan zo sau daya a shekara cikin watsn ramadana, kan zama mafi darajar lokaci da mutane ke fako don ninka ibada.
Duk wanda Allah ya sa ya dace da daren da a irin sa ne a ka saukar da Alkur’ani mai girma zai samu ladan da darajar sa ya fi wata 1000.
Hakika masu ibada sun dau dabarar raya goman karshe na azumin don neman dacewa da samun ladan mai yawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.