• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

2023-GWAMNONIN APC DAGA AREWA NA SON MULKI YA KOMA KUDU

Gwamnonin APC na yankin arewa na bukatar mulkin Najeriya ya koma kudu bayan kammala mulkin shugaba Buhari a 2023.

Gwamnoni 10 daga arewa da uban jam’iyyar a Sokoto Sanata Magatakarda Wamakko sun sanya hannu kan takaradar yanke matsayar komawar mulki kudu.

Wannan zai kara kawo sauya lissafin APC zuwa zaben fidda gwani, don gabanin nan wasu ‘yan jam’iyyar sun fara neman cigaba da zaman tikitin jam’iyar a arewa don samun wanda zai kara da dan takarar PDP Atiku Abubakar; inda wasu kuma don cimma muradun sun a siyasa su ka dau matsayar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “2023-GWAMNONIN APC DAGA AREWA NA SON MULKI YA KOMA KUDU”

Leave a Reply

Your email address will not be published.