• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: September 2022

  • Home
  • JAKADAN AMURKA A YAMAN LANDERKING YA NUNA KWARIN GUIWAR NASARAR TSAGAITA BUDE WUTA

JAKADAN AMURKA A YAMAN LANDERKING YA NUNA KWARIN GUIWAR NASARAR TSAGAITA BUDE WUTA

Jakadan Amurka a Yaman Thomothy landerking ya nuna kwarin guiwar tsagaita bude wuta tsakanin dakarun gwamnatin Yaman din da ‘yan tawayen houthi masu samun mara baya daga Iran. Landerking ya…

A MATSAYIN KA NA WANDA KAJIMA DA DAKON SOYYAYAR WATA WACCE BAKA  TABA FURTA MATA CEWA KANA “SON” TABA

Toh yau zamu tattauna yanda za’ayi  kasanar da wacce zuciyarka ta kamu da son ta Dafarko dai yanada mahimmanci abawa zuciya abunda take muradi, furta kalmar “So” wa wacce zuciyata…

‘YAN BINDIGA SUN BUDE WUTA KAN KWAMBAR MOTOCIN SANATA IFEANYI UBAH INDA SU KA YI KISAN GILLA GA ‘YAN SANDA

‘Yan bindiga sun bude wuta kan kwambar motocin da ke raka dan majalisar dattawa daga jihar Anambra Ifeanyi Ubah inda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar jami’an ‘yan sanda da ke…

AN CIGABA DA SAMUN RUWAN SAMA KAMAR DA BAKIN KWARYA A SATUMBA KAI KA CE AGUSTA NE

An cigaba da samun ruwan sama kamar da bakin kwarya a sassan Najeriya a cikin watan satumba tamkar yanda a ka saba samu a watan agusta. An share wuni biyu…

DA ALAMUN ‘YAN KAMFEN DIN PDP SUN FARA GAJIYA DA CACCAKAR WIKE

Alamu na nuna kamfen din dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP ya fara gajiya da zafin caccakar da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ke yi wa…

AN FARA JIGILAR GAWAR SARAUNIYA ELIZABETH DON SHIRIN BISO

Mutane sun jeru a gefen titi don kallon motocin da ke rakiyar gawar sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu da ta mutu a gidan ta na hutawa a lokacin zafi Balmoral…

MUN SAMU HARE-HARE KAN NA’URAR DUBA SAKAMAKON MU-HUKUMAR ZABEN NAJERIYA

Hukumar zaben Najeriya ta baiyana cewa an kai hare-hare da dama kan na’urar ta, ta duba sakamakon zabe daga masu kutse a yanar gizo. Shugaban hukumar Mahmud Yakubu ya baiyana…

FAYOSE YA ZAIYANA GWAMNA WIKE A MATSAYIN ZUCIYAR BABBAR JAM’IYYAR ADAWA TA PDP

Tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya zaiyana gwamnan jihar Ribas Nysesom Wike a matsayin zuciyar babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Fayose na magana ne a wani taron da Wike…

KIMANIN MUTUM 20 SUN RASA RAN SU A HATSARIN MOTA A JIHAR OYO RANAR JUMMA’A

Wani hatsari mai munin gaske na mota ya yi sanadiyyar mutuwar kimanin mutum 20 a yankin karamar hukumar Ibarapa ta gabar a jihar Oyo kudu maso yammacin Najeriya. Kamfanin dillancin…

SAUDIYYA TA NUNA MARABA DA SHIRIN GWAMNATIN YAMAN NA SHIGAR DA JIRAGEN MAI TASHAR TEKU TA HODEIDA

Saudiyya ta yi maraba da shirin da gwamnatin Yaman ta ke yin a sanya jiragen ruwa na man fetur su sami shiga tashar jiragen ruwa ta Hodeida. Gwamnatin Yaman da…