• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: September 2022

  • Home
  • RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA BUKACI BA DA LABARIN DAMFARAR YANAR GIZO A MANHAJAR TA TA AIKIN KASA DA KASA

RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA BUKACI BA DA LABARIN DAMFARAR YANAR GIZO A MANHAJAR TA TA AIKIN KASA DA KASA

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bukaci jama’a su taimakawa manhajar ta, ta yanar gizo ta tara bayanan damfarar yanar gizo da cin zarafi da hakan ya hada da aikin ‘yan…

WATA MATA TA SHIGA BANKI A LEBANON DA BINDIGAR ROBA INDA TA SAMU DIBAR KUDI DAGA ASUSUN TA DALA DUBU 13

Wata mata ta shiga banki a kasar Lebanon inda ta yi amfani da bindigar roba ta tsorita ma’aikata su ka ba ta kudi daga asusun ajiyar ta dala dubu 13,000.…

DA ALAMUN SHUGABA BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A WATAN GOBE

Alamu na nun shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin badi shekara ta 2023 a watan gobe. Hakan na nuna fatar dorewar tsarin fara aikin kasafin kudi daga…

ZAUREN MAJALISAR WAKILAI ZAI KOMA WANI DAKIN TARO NA WUCIN GADI HAR AGUSTAR BADI

Zauren majalisar wakilan Najeriya zai koma wasu dakunan taro na wucin gadi a cikin majalisar har zuwa watan agustar badi. Wannan na faruwa ne don aikin gyaran zauren majalisar da…

‘YAN BOKO SUN KI TAIMAKAWA CIGABAN NAJERIYA-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aza alhakin rashin samun cigaban da a ke bukata a Najeriya kan ‘yan boko da ya ce sun ki tunanin da zai taimakawa kasar. Shugaban…

KOTUN DAUKAKA KARA TA CE SAI NAN GABA ZA TA AMBATA RANAR DA ZA TA YANKE HUKUNCI KAN BUKATAR NNAMDI KANU

Kotun daukaka kara ta Najeriya ta ce sai nan gaba za ta sanar da lokacin da za ta yanke hukunci kan karar da shugaban kungiyar ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu…

SHUGABA BUHARI YA DIRA JIHAR IMO (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Imo inda ya kai ziyarar aiki ta kwana daya domin kaddamar da ayyukan gwamnatin Gwamna Hope Uzodimma ta kammala. Shugaban ya sauka filin…

TUKUR MAMU-A BAR MU MU KAMMALA BINCIKE A TSANAKE DON ZUWA KOTU-DSS

Rundunar tsaron farin kaya ta Najeriya DSS ta yi gargadin cewa a daina yi ma ta shishshigi da martani kan kama mawallafin jaridar DESERT HERALD Tukur Mamu yayin ta ke…

ASUU-KOTUN MA’AIKATA TA DAGE SAURARON KARAR DA GWAMNATI TA SHIGAR

Kotun ma’aikata ta dage sauraron karar da gwamnatin taraiya ta shigar da kungiyar malaman jami’a ASUU don tilasta ma ta janye dogon yajin aikin da ta ke ciki a halin…

YA ZAMA WAJIBI DUKKAN ‘YAN AREWA SU HADA KAI DON KAWO KARSHEN KALUBALEN TSARO-MASU SHARHI

Masu sharhi kan lamuran yau da kullam na karfafa kiran samun aiki na bai daya tsakanin dukkan masu ruwa da tsaki na yankin arewa don kawo karshen kalubalen tsaro. Wannan…