• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: August 2022

  • Home
  • ZANYI ABINDA YA KAMATA NE GA KASA DA AL’UMA- TINUBU  

ZANYI ABINDA YA KAMATA NE GA KASA DA AL’UMA- TINUBU  

Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyar APC 2023 Bola Ahmad Tinubu, yayi alkawari gwamnatin sa ba zatayi abinda take so ba sai dai abinda ya dace ga al’uma da kasa…

DAWOWAR TSOHON GWAMNAN JIHAR KANO MAL. SHEKARAU JAM’IYAR PDP YA HAIFAR DA MUHAWARA A SHAFUKA DA DAMA NA YANAR GIZO.

Tsohon gwamnan jihar kano malam Ibrahim Shekarau ya sauya sheka daga jam’iyar NNPP zuwa PDP. A rahoton da jaridar Naija News ta ruwaito a shafinta na yanar gizo, dan takarar…

BABBAN SUFETON YAN SANDAN NAJERIYA USMAN ALKALI BABA YAJA KUNNEN YAN KASA KAN TAKALAR YAN SANDA DA SAURAN MASU DAMARA.  

Babban sufeton yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya gargadi yan kasa Kan takalar yan sanda da sauran masu damara. Sanarwar jan kunnen ta fito daga jami’in hulda da jama’a…

GWAMNATIN KASAR YAMAN TA TSAWATARWA HOUTHI KAN AZABTAR DA YAN JARIDA 4 DA SUKE RIKE DASU TUN 2015.

Gwamnatin kasar Yaman ta bukaci yan tawayen Houthi da Iran ke marawa baya su dakatar da azabtar da yan Jarida 4 dake tsare a kurkukunsu da gaggauta mikasu asibiti dan…

RUNDUNAR SOJAN KASAN NAJERIYA TA KORI JAMI’ANTA BIYU DA TA SAMU DA HANNU KAN KISAN GILLA GA SHEIKH GONI AISAMI.  

Bayan korar jami’an sojoji biyu John Gebriel da Adamu Gideon da rundunar sojan kasan Najeriya tayi bayan amsa zargin su da hannu wajen kisan gilla ga Sheikh Goni Aisami a…

TSOHON SHUGABAN NAJERIYA OBASANJO YA ZIYARCI TAKWARANSA ABDULSALAMI ABUBAKAR A GIDA MINNA.  

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo yace bashi da wani dan takarar shugabancin kasa na musamman a zaben 2023 mai zuwa.   Obasanjo yayi zantawar da manema labaru a takaice yayin…

DAULAR LARABAWA TA TURA TALLAFIN KAYA TON 3,000 GA WAYANDA AMBALIYAR RUWA TA RUTSA DASU A KASAR PAKISTAN.

Shugaban Daular larabawa Sheikh Mohamed bin Zayed Al-Nahyan ya tura tallafin kaya ton 3,000 dan aikin jin kai ga wayanda ambaliyar ruwa ta rutsa dasu a kasar Pakistan.   Kazalika…

ANA SAMUN RUWAN SAMA KAMAR DA BAKIN KWARYA A SASSAN NAJERIYA.

Ana samun ruwan sama kamar da bakin kwarya a sassa da dama na Najeriya musamman babban birnin Abuja.   Tsakiyar birnin Abuja dake da korayen shuke-shuke ya kara zama gwanin…

TINUBU YA JINJINAWA SHUGABA BUHARI DA GOYON BAYAN DA YAKE BAWA YAN APC.

Dan takarar shugabancin kasa a 2023 na jam’iyar APC Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa shugaba Buhari kan matsayarsa ta mara baya ga iyaka yan takarar jam’iyar a zabe mai zuwa.…

MUNA SHIRIN KARBAR SANATA SHEKARAU ZUWA PDP-ATIKU

Dan takarar shugabancin Najeriya a 2023 na babbar jam’iyar adawa PDP Atiku Abubakar na shirin dawowa gida daga ketare dan karbar tsohon gwamnan jihar kano Malam Ibrahim Shekarau cikin jam’iyar.…