• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: June 2022

  • Home
  • KASASHEN GABAR TA TSAKIYA NA ALLAH-WADAI DA AIBANTA MANZO DA NUPUR SHARMA TA YI

KASASHEN GABAR TA TSAKIYA NA ALLAH-WADAI DA AIBANTA MANZO DA NUPUR SHARMA TA YI

Kasashen musulmi na gabar ta tsakiya na cigaba da Allah-wadai da kalaman aibanta Manzon Allah da jami’ar labarum jam’iyyar gwamnati a Indiya Nupur Sharma ta furta a muhawarar gidan talabijin.…

ABUJA TA DAU HARAMAR BABBAN TARON FIDDA GWANI NA JAM’IYYAR APC

Babban birnin taraiyar Najeriya Abuja ya dau haramar babban taron zaben fidda gwani na jam’iyyar APC mai mulki. Fiye da wakilai 2000 ne za su kada kuri’a in lamarin ya…

MATUKAR APC TA JUYAWA TINUBU BAYA ZA TA SHA KAYE WARWAS-ALHAJI MUHAMMADU MURTALA

Dan kwamitin kamfen din shugaba Buhari na BSO Alhaji Muhammadu Murtala ya nuna fargabar matukar APC ta juyawa uban jam’iyyar Bola Tinubu baya, za ta iya shan kaye a zaben…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI KAN WATA MAJAMI’A A JIHAR ONDO

Rahotanni daga jihar Ondo na baiyana cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan wata majami’a a jihar inda hakan ya yi sanadiyyar asarar rayuka. Rundunar ‘yan sanda a jihar ta…

AIBANTA MANZO-JAM’IYYA MAI MULKI A INDIYA TA DAKATAR DA JAMI’AR LABARUN TA NUPUR SHARMA

Jam’iyyar Bharatiya Janata da ke mulki a kasar Indiya ta dakatar da jami’ar labarum ta Nupur Sharma don kalaman ta na aibanata Manzon Allah mai tsira da aminci. Ma’aikatar harkokin…

BA WANDA A KA FITAR DAGA ‘YAN TAKARAR JAM’IYYAR APC NA SHUGABAN KASA-ABDULLAHI ADAMU

Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a tarayar Najeriya Abdullahi Adamu ya ce ba wanda jam’iyyar ta kawar daga cikin ‘yan takarar ta na shugaban kasa 23. Adamu wanda ya ke…

2023-GWAMNONIN APC DAGA AREWA NA SON MULKI YA KOMA KUDU

Gwamnonin APC na yankin arewa na bukatar mulkin Najeriya ya koma kudu bayan kammala mulkin shugaba Buhari a 2023. Gwamnoni 10 daga arewa da uban jam’iyyar a Sokoto Sanata Magatakarda…

TATTAUNAWA ITA CE BABBAR MAFITA TSAKANIN AL’UMMAR NAJERIYA-ZAUREN VOA

Taron zauren VOA na Abuja ya tattaunawa kan muhimmancin zaman lafiya da hadin kan kasa gabanin babban zaben 2023. Mahalarta taron da su ka hada da malaman Islama da na…

AKALLA MUTUM 19 SU KA RASA RAI A YAMAN DUK DA SAMUN ZAMAN TSAGAITA WUTA

Kimanin mutum 19 sun rasa ran su a kasar Yaman duk da aikin yarjejeniyar tsagaita bude wuta don kawo karshen yakin basasar kasar da ya faro tun 2014. Cikin wadanda…

YEMI OSINBAJO YA JAGORANCI TARON MAJALISAR ZARTARWA

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zartarwa wanda a kan gudanar a fadar Aso Rock. Osinbajo ya yi jagorancin ne don shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki…