• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: June 2022

  • Home
  • MIKATI YA BUKACI ‘YAN LEBANON SU HADA KAI DON CETO KASAR SU

MIKATI YA BUKACI ‘YAN LEBANON SU HADA KAI DON CETO KASAR SU

Firaministan Lebanon Najib Mikati ya bukaci ‘yan kasar su hada kai don ceto kasar ta su daga halin durkushewar tattalin arziki da kasar ke fama da shi. Mikati dai ya…

EZE AMBROSE YA FADA TARKON BARAYIN MUTANE A JIHAR EBONYI

Wani basarake na yankin Nnewi a jihar Ebonyi ya fada hannun barayin mutane na yankin da kan kashe ba tare da jinkiri ba in akasi ya gifta. Barayi ‘yan bindigar…

KOTU A INGILA TA KI BA DA BELIN EKWEREMADU BAYAN TUHUMAR SA DA NEMAN CIRE KODAR WANI YARO

Kotu a Ingila ta ki ba da belin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeria Ike Ekweremadu da matar sa bayan tuhumar su da ficewa da wani yaro don yankan kodar…

LEBANON NA SA RAN SAMUN MASU ZIYARAR BUDE IDO BAYAN CIRE ALAMUN HEZBOLLAH A TITIN FILIN JIRGI

Kasar Lebanon na sa ran samun masu ziyara ko yawon bude da sauran baki daga ketare bayan cire alamu da rubuce-rubucen kungiyar ‘yan shi’a ta Hezbollah a kan titin da…

YA ZAMA MAI MUHIMMANCI A LURA DA KARUWAR JAMA’A A NAJERIYA-OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeiya Yemi Osinbajo ya ce ya na da muhimmanci a kula da yanda mutane ke yawa a Najeriya don daukar matakan da su ka dace. Osinbajo na magana…

KO RANA DAYA NA RIKE TAKARAR MATAIMAKIN TINUBU NA GODE ALLAH-IBRAHIM MASARI

Mataimakin dan takarar jam’iyyar APC na shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu wato Ibrahim Kabir Masari ya ce ko rana daya taka a ka ba shi dama ya rike matsayin takarar…

SAM BA MU YARDA DA WANDA A KA NADA MA NA A MATSAYIN SHUGABAN MASU NAKASA NA APC BA-NAKASASSUN APC

Wata tawaga ta kungiyar nakasassu ‘yan jam’iyyar APC ta gudanar da zanga-zanga a helkwatar jam’iyyar don nuna rashin amincewa da zaben Tolu Bankole a matsayin shugaban nakasassu na jam’iyyar alhali…

‘YAN BINDIGA SUN FILLE KAN WANI DAN SIYASA A ANAMBRA

‘Yan bindiga a jihar Anambra sun fille kan wani tsohon dan majalisa bayan sun yi ma sa kisan gilla. Dan siyasar dai mai suna Nelson Achukwu ya samu iftila’in sace…

YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN YA GANA DA SHUGABA ERDOAN A ANKARA

Yarima Muhammad bin Salman ya kammala rangadin kasashe uku da ya yi da ganawa da shugaba Raceb Tayyib Erdoan na Turkiyya. Tun farko Muhammad bin Salman ya ziyarci Masar da…

UNGIYOYI NA KIRA GA HUKUMAR ZABE TA CIRE SUNAYEN WADANDA A KA MIKA BA SU YI ZABEN FIDDA GWANI BA

Kungiyoyi da masu sharhi na kira ga hukumar zaben Najeriya INEC ta cire sunayen wadanda ba su shiga zaben fidda gwani ba daga jerin sunayen ‘yan takara. Hukumar zaben dai…