Da dumi dumi:
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya sa ke mika sunayen Faruq Lawal Jobe da Mustapha Muhammad Kanti Bello ga majalisar Dokoki ta Jihar Katsina domin tantance su a matsayin kwamishinoni