• Thu. Sep 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: June 2022

  • Home
  • BA A TUNTUBE MU ZUWA YANZU BAYAN TSARE EKEREWAMDU A LONDON-SHIGE DA FICE

BA A TUNTUBE MU ZUWA YANZU BAYAN TSARE EKEREWAMDU A LONDON-SHIGE DA FICE

Hukumar shige da fice ta Najeriya ta ce ba wanda ya tuntube ta tun bayan bullar labarin cafke tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekwremadu a London da tuhumar tafiya…

JAMI’AN HUKUMAR ZABE NA KAURON MAGANA KAN MACHINA

Jami’an hukumar zaben Najeriya INEC na kauron magana kan batun dan takarar majalisar dattawa na Yobe ta arewa a APC Bashir Machina. Da alamun an bukaci jami’an su takaita magana…

MUTAN ZAMFARA DA KEBBI NA KOKAWA GA HARE-HAREN BARAYIN DAJI

Al’ummar jihar Zamfara da Kebbi na nuna damuwa kan yanda barayin daji su ka sake baiyana da karfin su inda su kan kai hare-hare da sace mutane. Barayin na shiga…

YOBE TA AREWA-DA ALAMU KARSHE SAI KOTU CE ZA TA WARAWARE TAKADDAMAR MACHINA DA LAWAN

Da alamu kotu ce kadai za ta iya warware takaddamar da ta ke tsakanin Bashir Machina da shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan kan sahihin mai tikitin takarar majalisar dattawa a…

HUKUMAR ALHAZAI TA YI TA’AZIYYAR JAMI’AN TSARO 3 DA SU KA RASA RAN SU A RAKIYAR ALHAZAN ISA

Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta yi ta’aziyya ga gwamnatin jihar Sokoto bisa rasa ran jami’an tsaro 3 da ke rakiyar alhazai daga karamar hukumar Isa. In za a tuna barayin…

MATAIMAKIN DAN TAKARA A APC-KUNGIYOYI NA TA YADA MURADUN MARAWA WASU MUTANE BAYA

Har yanzu kungiyoyi da wasu ‘yan siyasa na yada manufofin goyon bayan wasu mutane don a zaba daga cikin su a nada mataimakin dan takarar shugaban kasa. Wannan dai don…

JAMI’AN TSARO A TUNUSIYA NA CEWA A NA BARAZANA KAN RAYUWAR SHUGABA KAIS SAIEID

Jami’an tsaron Tunsiya na baiyana cewa akwai barazana kan rayuwar shugaban kasar Kais Saied yayin da dambarwar siyasar kasar ke kara zafi. Kais Saied dai ya dau wasu matakai na…

DA ALAMUN BASHIR MACHINA YA SAMU NASARA KAN AHMED LAWAN

Matakin da hukumar zaben Najeriya ta dauka na aiyana Bashir Machina a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na majalisar dattawa a inuwar APC a Yobe tsakiya ya sanya…

MU NA BUKATAR APC TA YI ADALCI WAJEN HANA DAUKI DORA-YAU YOBE

Matashin dan siyasa daga jihar Yobe Yau Yakubu ya bukaci jam’iyyar APC ta tsaya kan adalci wajen ‘yan takara ta hanyar hana dauki dora. Matsahin wanda ya zo da rejistar…

2023-KWANKWASO YA GANA DA WIKE A RIBAS

Dan takarar jam’iyyar NNPP na shugaban kasa Rabi’u Musa Kwankwaso ya gana da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike. Ganawar dai ta gudana tsakanin sassan biyu a bayan fage inda hakan…