• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: May 2022

  • Home
  • DABARUN ‘YAN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA

DABARUN ‘YAN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA

‘Yan takarar shugabancin Najeriya na bin dabarun samun hadin kan wakilai da za su zabi dan takara don tsarin daidatawa wajen fidda gwani ya samu tangarda don tasirin masu takarar.…

RASHA TA KAI HARE-HARE KAN CIBIYOYIN LANTARKI A LAYUKAN DOGO NA UKRAINE

Sojojin Rasha sun kai hare-hare kan layukan dogo a daukacin Ukraine don katse wutar lantarki da hana shigo da makamai daga yammacin turai ga gwamnatin shugaba Vlodymyr Zelenskyy. Hakanan Rasha…

SAKAMAKON WASAN ZAKARUN NAHIYAR TURAI (UEFA CHAMPIONS LEAGUE) NA 4/ MAY/2022.

A yau laraba kulob din Realmadrid na kasar sifaniya sun karbi bakuncin kulob din Manchester city na kasar Ingila. A satin da ya gabata Realmadrid sun kai ziyara gidan Manchester…

KISAN GILLA NA KARUWA A YANKIN KUDU MASO GABASHIN NAJERIYA

Kusan kullum sai an samu labarin kai hari kan mutane a yankin kudu maso gabashin Najeriya inda miyagun iri kan yi kisan gilla kan wadanda ba su yi laifin komai…

ZAN MARA BAYA GA WADANDA ‘YAN NAJERIYA SU KA ZABA NE-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari y ace zai mara baya gad an takarar da ‘yan Najeriya su ka zaba ne a 2023. Shugaban na amsa tambaya ne kan ko waye ya…

A NA SA RAN FAYEMI DA AMOSU SU AIYANA TSAYAWA NEMAN TIKITIN TAKARAR SHUGABAN KASA A APC

Bayan fitowar mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo da Bola Tinubu a neman takarar shugabancin Najeriya a APC, karin masu neman takara za su fito dsaga yankin kudu maso yammacin Najeriya.…

RASHA TA KAI HARIN ROKA KAN MASANA’ANTAR KARFE TA MARIOUPOL A UKRAINE

Dakarun sojan Rasha sun kai harin roka kan masana’antar karfe ta Marioupol da ke Ukraine don kara kassara tungar karshe ta gwamnatin Kyiv a yankin. Marioupol da ke bakin teku…

SAKAMAKON GASAR ZAKARUN NAHIYAR TURAI (UEFA CHAMPIONS LEAGUE) NA 3rd/May/2022.

A yau talata kulob din Villarreal na kasar sifaniya sun karbi bakuncin kulob din Liverpool na kasar Ingila. A satin da ya gabata Villarreal sun kai ziyara gidan Liverpool inda…

NA DAMU KWARAI DA TABARBAREWAR TSARO-SHUGABA BUHARI A FILIN IDI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna cewa ya damu kwarai da yanda lamuran tsaro ke tabarbarewa a sassan kasar nan. Shugaban wanda ke magana bayan halartar sallar idin karamar sallah…

LIMAMAI SUN YI KIRA GA BIN TSARIN SHUGABANCI A LAMURAN GANIN WATAN RAMADANA DA SHAWWAL

Limamai a masallatai idi daban-daban sun yi kira ga dukkan musulmi su rika bin tsarin shugabanci wajen daukar azumi ramadan da ajiyewa a ganin watan shawwal don kaucewa haddasa rudani.…