• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: May 2022

  • Home
  • APC ZA TA TANTANCE ‘YAN TAKARAR SHUGABAN KASA A 23 GA WATA

APC ZA TA TANTANCE ‘YAN TAKARAR SHUGABAN KASA A 23 GA WATA

Jam’iyyar APC ta sanya ranar 23 ga watan nan ta zama ranar tantance ‘yan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar. Zuwa yanzu ‘yan takara 28 ne su ka cike fom…

AN ZABI SHEIKH MUHAMMAD BIN ZAYED AL NAHYAN SHUGABAN DAULAR LARABAWA

Kwana daya bayan rasuwar shugaban Daular Larabawa Khalifa bin Zayed Al Nahyan, an zabi sabon shugaba Sheikh Muhammad bin Zayed Al Nahyan ya maye gurbin sa. Marigayi Khalifa Al Nahyan…

DEBORA-SHUGABA BUHARI BAI GOYI BAYAN ABUN DA YA ZAIYANA DA DAUKAR DOKA A HANNU BA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna takaicin yanda ‘yan makarantar kolejin ilimi ta Shehu Shagari a Sokoto su ka kashe daliba Debora Samuel wacce ta aibanta Manzon Allah ba tare…

WASU DAGA JAMI’AN GWAMNATIN BUHARI SUN FASA TAKARA DON CIGABA DA ZAMA KAN MUKAMAN SU

Wasu daga cikin jami’an gwamnatin Buhari da a farko su ka fara takarar mukamai daban-daban don zaben 2023, sun janye burin na su don samun damar zama kan mukaman su.…

APC TA DAWO DA ZABEN FIDDA GWANI BAYA DA KWANA DAYA A KARSHEN WATAN NAN

Jam’iyyar APC da ke da da gwamnatin taraiya a yanzu ta dawo da babban taron fidda gwani don tsaida dan takarar shugaban kasa baya da kwana daya a karshen watan…

ALLAH YA YI WA SHUGABAN DAULAR LARABAWA SHEIKH KHALIFA BIN ZAYED RASUWA

Allah ya yi wa sarkin Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan rasuwa ya na mai shekaru 73 a duniya. Kanin marigayin Yarima na Abu Dhabi Muhammad Al Nahyan…

DUK JAMI’AN GWAMNATIN DA KE DA NIYYAR TAKARAR MUKAMAI SU YI MURABUS-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kara fitowa filla-filla inda ya umurci duk masu rike da mukamai a gwamnatin sa kama daga ministoci, jakadu da ma gwamnan babban bankin Najeriya CBN…

KISAN DEBORAH SAMUEL-‘YAN SANDA SUN KAMA DALIBAI BIYU

Biyo bayan kashe dalibar kolejin ilimi ta Shehu Shagari a Sokoto da daliban makarantar su ka yi, ‘yan sanda sun ba da labarin kama biyu daga cikin daliban. Daliban sun…

BABACHIR DAVID YA JAGORANCI TAWAGAR MAIDA FOM DIN TAKARAR TINUBU BAYAN CIKEWA

Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Babachir David Lawan ya jagoranci tawagar mutanen da ta mayar da fom din tsayawa takarar shugaban kasa a inuwar APC na uban jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu…

YAMAN-AN GARGADI IYAYE SU YI TAKATSANTSAN GA TURA ‘YA’YAN SU FILAYEN HUTAWAR LOKACIN ZAFI DON GUJEWA CUSAWA ‘YA’YAN SU AKIDAR HOUTHI

Gwamnatin Yaman da masu kare hakkin dan-adam sun ja hankalin iyaye su yi takatsantsan da barin ‘ya’yan su, su halarci wajajen shakatawa na lokacin zafi don ‘yan houthi na son…