• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: May 2022

  • Home
  • SHUGABA BUHARI YA NUFI DAULAR LARABAWA DON TAYA MURNA GA SABON SHUGABA

SHUGABA BUHARI YA NUFI DAULAR LARABAWA DON TAYA MURNA GA SABON SHUGABA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nufi Daular Larabawa don taya murna ga sabon shugaban kasar Muhammad bin Zayed Al-Nahyan. Hakan ya nuna irin yanda Najeriya da sauran kasashen duniya da…

‘YAN TAKARAR SHUGABAN KASA A MANYAN JAM’IYYU NA RANGADIN NEMAN GOYON BAYA

‘Yan takarar shugaban kasa na manyan jam’iyyu na cigaba da takarkarewa ga zaga jihohin da musamman su ke da yawan wakilai don neman goyon baya a zaben fidda gwani. Wannan…

MINISTAN ABUJA YA UMURCI RUFE KASUWAR DEI-DEI

Ministan Abuja Muhammad Musa Musa ya yi umurnin rufe babbar kasuwar anguwar Dei-Dei biyo bayan fitinar da ta biyo bayan hatsarin babur din achaba. Matar wacce ‘yan kabilar Igbo ce…

SAUDIYYA TA TURA AGAJIN DA DARAJAR SA TA KAI DALA MILIYAN 3.2 ZUWA FILIFINS

Shirin jinkai na Saudiyya ya tura kayan tallafin da darajar su ta kai dala miliyan 3.2 ga kasar Filifins don yaki da cutar annoba. Daraktan tallafin agajin jinkai da kare…

AKASI-‘YAN SANDA SUN CE RANDAR GAS CE TA FASHE A ANGUWAR SABON GARI A KANO

Binciken da ‘yan sanda ta yi zuwa yanzu kan fashewar wani abu a anguwar Sabon Gari a Kano, na nuna wata randar iskar gas ce ta fashe da hakan ya…

HAJJIN BANA-HUKUMAR ALHAZAI TA KADDAMAR DA KWAMITIN KULA DA JAMI’AN LAFIYA

Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta kaddamar ds kwamitin kula da tantance likitocin da za su kula da lafiyar alhazai a aikin hajjin bana. Shugaban hukumar alhazan Zikrullah Kunle Hassan ya…

AREWA-BA MA SON SABON YAKI DON HAKA IGBO SA IYA TAFIYA IN SU NA BUKATA-DATTAWA

Kungiyar dattawan arewacin Najeriya ta ce ba bukatar sake gwabza wani yakin basasa ga bukatar Igbo na kafa kasar Biyafara. Kakakin kungiyar Dr.Hakeem Baba Ahmed ya baiyana matsayar a jawabi…

MABOYAR MARIUPOL-MAYAKA 265 NE SU KA MIKA WUYA-RASHA

Kasar Rasha ta ce mayakan Ukraine 265 ne su ka mika wuya a garin Mariupol bayan fafatawa da samun fakewa a lungunan karkashin kasa na kamfanin karfe na Azovstal. Cikin…

OSINBAJO YA GAMU DA AL’ADAR SIYASA A JIGAWA INDA BAI SAMU GANAWA DA KUSOSHIN GWAMNATI BA

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya gamu da al’adar siyasa a kamfen din da ya kai shi Dutse jihar Jigawa inda bai samu ganawa da manyan jami’an gwamnati ba. Osinbajo…

JAM’IYYAR NNPP NA SAMUN MAGOYA BAYA DAGA MANYAN JAM’IYYU

Jam’iyyar adawa ta NNPP na kara samun magoya baya daga manyan jam’iyyu da ke sauya sheka su na shiga jam’iyyar. NNPP da a baya karamar jam’iyya ce yanzu ta na…