• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: April 2022

  • Home
  • YAHAYA BELLO YA YANKI FOM DIN TAKARAR SHUGABAN KASA A INUWAR APC

YAHAYA BELLO YA YANKI FOM DIN TAKARAR SHUGABAN KASA A INUWAR APC

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya yanki fom din takarar shugabancin Najeriya a inuwar jam’iyyar APC kan zunzurutun kudi Naira miliyan 100. Bello ya zama mutum na farko a jerin…

IDAN NA SAMU NASARAR ZAMA SHUGABAN NAJERIYA ZAN DORA NE DAGA INDA OBASANJO YA TSAYA-HAYATUDDEEN

Daya daga ‘yan takarar PDP don zaben 2023 Muhammad Hayatuddeen ya ce in Allah ya sa ya lashe zaben shugaban Najeriya zai dora ne daga inda tsohon shugaba Obasanjo ya…

AN AIYANA RANAKUN LITININ DA TALATA A MATSAYIN HUTUN KARAMAR SALLA DA RANAR MA’AIKATA

Gwamnatin Najeriya ta aiyana ranar litinin da talata a matsayin ranar hutu don karamar sallah da ranar ma’aikata. A na sa ran yin idin karamar sallah ta bana hijira 1443…

RUNDUNAR LARABAWA ZA TA SAKI FURSUNONIN HOUTHI 163 DON JINKAI

Rundunar larabawa ta yaki da ‘yan tawayen houthi a Yaman za ta saki fursunonin ‘yan tawayen 163 don jinkai da sulhu. Kakakin rundunar da Saudiyya ke jagorantar Burgediya Janar Turki…

SAKAMAKON WASANNIN KARAMIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI (EUFA EUROPA LEAGUE) NA RANAR 28TH/APRIL/2022.

A yau alhamis an buga wasannin cin kofin zakarun nahiyar turai zagaye na kusa da na karshe tsakanin: RB Leipzig 1-0 Rangers Westham 1-2 Frankfurt A sati mai zuwa za’a…

SAKAMAKON WASAN ZAKARUN NAHIYAR TURAI (UEFA CHAMPIONS LEAGUE) NA 27TH/APRIL/2022

A yau laraba kulab din Liverpool na kasar Ingila sun karbi bakuncin Villarreal na kasar sifaniya a cigaba da gasar zakarun nahiyar turai zagaye na kusa da na karshe. An…

BARAYIN DAJI-MAJALISAR DATTAWA NA DAUKAR MATAKAN HANA BIYAN KUDIN FANSA

Majalisar dattawan Najeriya na daukar matakan hana biyan kudin fansa daga masu satar mutane ta hanyar gyara ga dokar yaki da ta’addanci. Kudurin gyaran dokar ya cimma karatu na uku…

DA ALAMUN BATUN TSAIDA DAN TAKARA DAYA A PDP DAGA AREWA YA WARGAJE

Alamu na nuna dukkan ‘yan takarar tikitin PDP daga arewa na son yin gaban kan su don zuwa zaben fidda gwani a gwada karbuwan kowa. Hakan na nuna yunkurin da…

RAHOTANNI NA NUNA WASU KAMFANONIN HAJJI DA UMRAH NA NAJERIYA SUN BAR ALHAZAI CIKIN DAMUWA

Rahotanni daga Saudiyya na nuna wasu kamfanonin hajji da umrah na Najeriya sun gaza cimma ka’idar kulawa da mutanen da su ka kai don wannan babbar ibada. Bayanan sun nuna…

SHUGABAN GWAMNATIN YAMAN RASHAD AL-ALIMI YA SAUKA A JEDDAH

Shugaban gwamnatin Yaman da tawagar gwamnatin sa sun sauka a birnin Jeddah na Saudiyya don ziyarar aiki. Hakan ya biyo bayan rantsar da kwamitin gwamnatin a makwan jiya da majalisar…