• Tue. Jan 31st, 2023

Jihar Katsina ta ciri tuta a shirin yaki da bahaya a sarari na SURWASH

Bynoblentv@gmail.com

Mar 4, 2022

Babban Ministan Ruwa Na Nigeria, Injiniya Suleiman Adamu, Ya Jinjinawa Wakilin Jihar Katsina, Wurin Taron Masu Ruwa Da Tsaki Na Yaki Da Yin Bayan Gida kasa, Injiya Aminu Dayyabu Safana, Shugaban Hukumar Samar Da Ruwa Da Tsabtace Muhali A Karkara,

Ministan Ruwa Injiniya, Sulaiman Adamu, Ya Bayyana Cewar Gwamnatin Jahar Katsina, kalkashin Jagoranci Mai Girma Gwamna Masari Dallatu Katsina, Ta Ciri Tuta bangaren Yaki Da Matsalar Ruwa, A Fadin Nigeria Baki daya, Duba Da Jajirtatun Shuwagabani Da Gwamnatin Tasa Abangarorin, Ayyukan Samarda Ruwa, Tareda Tsabtace Muhali, Irin Su, Injiniya Aminu Dayyabu Safana, Wanda Shine Sakataren Babban kwamitin Samarda Ruwa Na Jahar Katsina, kalkashin Jagoranchi kwamishinan Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, Hon Musa Adamu Funtua, Wanda Mai Girma Gwamna Masari, Shine Babban Shugaban kwamitin Na kaki Da Matsalar Ruwa Da Tsabtace Muhali,

Karshe Kuma Ya kara Nuna Jindadi Tareda kara Jan Hankalin Sauran Jahohin kasar Su kara Azama Wurin Yaki Da Wannan Matsala Tayin Bayan Gida kasa Da Rashin Tsabta Wanda Yace Sanadiyar Faruwar Su Ka Iya Yin Sanadiyar karuwar Cututuka Ga Al’umma, Don Kawo karshen Wannan Matsala Yasa Shugaban kasa Ya kirkiri Shirin (SURWASH) A Fadin kasar Nan, Gashi Babbar Nasarar Da Muka Samu Jahar Katsina Itace Jahar Farko Wadda Ta Rungumi Shirin Kuma Tazama Zakaran Gwaji

noblentv@gmail.com

https://t.me/pump_upp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *