• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: March 2022

  • Home
  • SANATA ABDULLAHI ADAMU YA FARA AIKI DAGA OFISHIN SHUGABAN APC

SANATA ABDULLAHI ADAMU YA FARA AIKI DAGA OFISHIN SHUGABAN APC

Sanata Abdullahi Adamu ya shiga ofishin shugaban jam’iyyar APC inda ya fara aiki, kwana 4 bayan amincewa da zaman sa shugaban jam’iyyar a babban taro a dandalin EAGLE. Sanata Adamu…

NA SAMU NASARA A KOTU KAN MAJALISAR WAKILAI NA GASSOL DA BALI AMMA KAKAKIN MAJALISA GBAJABIAMILA YA KI RANTSAR DA NI-CHEDE

Dan majalisar wakilan taraiya da ya samu akasi wata biyu bayan sake zabar sa a 2019, ya ce bayan nasara a kotu, kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya yi…

SANYA BAKIN SARAKUNA NE KADAI ZAI DAWO DA AREWA KAN TURBA-ALHAJI SHEHU ASHAKA

Dattijo a arewacin Najeriya Alhaji Shehu Ashaka ya ce sanya bakin sarakuna ne zai dawo da arewa kan turba a yayin da yankin ke matukar bukatar salama. Alhaji Shehu Ashaka…

RASHA TA YI BARIN WUTA A GEWAYEN KYIV

Rundunar sojan Rasha ta yi ruwan wuta a gewayen babban birnin kasar Ukraine wato Kyiv. Harin na zuwa bayan alwashin Rasha na tsagaita bude wuta don samun sulhu. Kazalika Rasha…

SANATA RABI’U MUSA KWANKWASO YA SAUYA SHEKA

Sanata Rabi’u Musa kwankwaso ya sauya sheka a hukumance daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP zuwa jam’iyyar NNPP. A wani kwarya-kwaryan taron ganawa da manema labaru a gidan sa da…

MA’AIKATAR ILIMIN NAJERIYA TA AMINCE DA KAFA CIBIYAR KOYON AIKIN HAJJI

Ma’aikatar ilimin Najeriya ta amince da kafa cibiyar koyon lamuran aikin aiki karkashin kulawar hukumar alhazan ta Najeriya NAHCON. Cibiyar za ta zama dama ga jama’a wajen samun limin gudanar…

A NA CIGABA DA NUNA JUYAYIN HARI KAN JIRGIN KASA DAGA ABUJA ZUWA KADUNA

Jama’a na cigaba da jajantawa kan harin da barayin daji su ka kai kan jirgin kasan fasinja da ya taso daga Abuja don kai jama’a tashar Rigasa da ke Kaduna.…

RAMADAN-RUNDUNAR LARABAWA TA DAKATAR HARE-HARE A YAMAN

Albarkacin karatowar watan azumin ramadan na bana hijira 1443, rundunar larabawa mai gwagwarmayar dawo da zababbiyar gwamnatin Yaman ta dau aniyar dakatar da hare-hare. Rundunar za ta dakatar da hare-haren…

MUN HAU KAN TSAUNI KAFIN A KAWO MOTOCI A KAI MU TUDUN MUN TSIRA-DAYA DAGA FASINJOJIN HJIRGIN KASA DA A KA KAI WA HARI KAN HANYAR KADUNA

Daya daga fasinjojin jirgin kasan da barayin daji su ka kai wa hari kan hanyar Abuja zuwa Kaduna Abdulwabid Ahmad ya ce bayan harin sojoji sun zo inda su ka…

AN BUDE GASAR KARATUN ALKUR’ANI MAI GIRMA DA GIDAN TALABIJIN DIN GASKIYA YA SHIRYA

An bude gasar karatun Alkur’ani mai girma da gidan talabijin na Gaskiya mai cibiya a Ghana ya shirya a babban birnin Najeriya Abuja. Gasar wacce a ka fara daga matakin…