• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: February 2022

  • Home
  • KUNGIYAR CITIZENS UNITE TA KADDAMAR DA SABUWAR MANHAJA DON FITO DA KYAWAWAN MANUFOFIN OSINBAJO

KUNGIYAR CITIZENS UNITE TA KADDAMAR DA SABUWAR MANHAJA DON FITO DA KYAWAWAN MANUFOFIN OSINBAJO

Kungiyar Citizens Unite ta kaddamar da kamfe na matsin-lamba ga Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da ya fito takarar neman kujerar shugabancin Najeriya a 2023. Domin samun damar cimma…

RANAR 25 GA FEBRERU 2023 ZA A YI ZABEN SHUGABAN KASA A NAJERIYA

Hukumar zaben Najeriya INEC ta aiyana ranar 25 ga watan Febreru 2022 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dattawa da wakilai.…

NAJERIYA NA DA NIYYAR KWASO JAMA’AR TA DAGA UKRAINE-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya ba da tabbacin gwamnati na daukar matakan ganin an dawo da ‘yan Najeriya da su ka makale a kasar Ukraine da…

SHIRIN ZANGA-ZANGAR DALIBAN JAMI’A YA JAWO BUKATAR GAGGAWA TA SARA DA DUBA BAKIN GATARI

Baraznar gagarumar zanga-zangar ta kungiyar daliban Najeriya a litinin din nan, ya jawo kira daga wasu iyaye da masu ruwa da tsaki na sara da duba bakin gatari. Daliban dai…

HAR YANZU SHUGABAN UKRAINE ZELENSKI NA NUNA KWARIN GUIWAR TINKARAR RASHA DON HANA TA MAMAYE BABBAN BIRNIN KASAR KYIV

Har yanzu shugaba Zelenski na Ukraine na nuna kwarin guiwar tinkarar ruwan wutar Rasha don dakatar da daidaita kasar daga Rasha. Zelenski wanda dakarun sa ke ciccijewa don kare babban…

YANZU AIKI YA SAMU HUKUMAR ZABE WAJEN TSARA JADAWALIN ZABEN 2022-AISHA JIBIR DUKKU

Shugabar kwamitin zabe ta majalisar wakilan Najeriya Aisha Jibir Dukku ta ce aiki ya samu hukumar zaben Najeriya INEC don aikin tsara jadawalin zaben 2023. Aisha Dukku na magana ne…

KOTU TA YANKEWA BABABN BARAWON MUTANE EVANS HUKUNCIN DAURIN RAI DA RAI

Babbar kotun Ikeja a Lagos ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan babban barawon mutanen nan Evans da wasu mutum kan laifin sace wani shugaban gidan magani Donatus Dunu…

SANYA HANNU KAN SABUWAR DOKAR ZABE-DA SAURAN RINA A KABA-MASU SHARHI

Biyo bayan sanya hannu da shugaba Buhari ya yi kan sabuwar dokar zabe, masana kimiyyar siyasa da masu sharhi na cewa akwai sauran rina a kaba. Wannan dari-darin ya shafi…

MAMAYE UKRAINE-SHUGABA PUTIN YA BUAKCI SOJOJIN UKRAINE SU MIKA WUYA

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin Ukraine su kaucewa buya a cikin jama’a su zo su mika wuya don gujewa zama a yanayin mulkin kama-karyar ‘yan NAZI wato sojojin…

SHUGABANCIN APC-SHUGABA YA MARA BAYA GA TAKARAR SANATA ABDULLAHI ADAMU

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mara baya ga Sanata Abdullahi Adamu ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa shugaban ya baiyana mara bayan ne a…