• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: January 2022

  • Home
  • ZA A GUDANAR DA BABBAN TARON JAM’IYYAR APC A RANAR 26 GA WATAN GOBE

ZA A GUDANAR DA BABBAN TARON JAM’IYYAR APC A RANAR 26 GA WATAN GOBE

Karshe dai jam’iyyar APC mai mulki ta aiyana ranar 26 ga watan gobe ta zama ranar gudanar da babban taron ta na zaben sabbin shugabanni. Sanrawar hakan ta fito ne…

FARASHIN SHINKAFA ZAI SAUKO BAYAN KADDAMAR DA DALAR SHINKAFA 13-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce farashin shinkafa zai fado a Najeriya don nasarar noma wadatacciyar shinkafar da a ka yi. Shugaban na jawabi ne a taron kaddamar da dalar…

DAULAR LARABAWA TA BUKACI ZAMAN MAJALISAR DINKIN DUNIYA KAN HARIN DA HOUTHI TA KAI A ABU DHABI

Daular Larabawa ta bukaci a gudanar da zama na kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya don duba harin da ‘yan tawayen Yaman houthi su ka kai Abu Dhabi da jirage…

APC ZA TA GUDANAR DA BABBAN TARON TA NA KASA A WATAN GOBE

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya za ta gudanar da babban taron ta na zabar shugabanni a watan gobe wato febrereu. Sanarwar ta biyo bayan taron gwamnonin jam’iyyar ce a…

DARAKTAN KULA DA OFISHIN GWAMNONIN APC SALIHU LUKMAN YA YI MURABUS

Babban daraktan kula da ofishin gwamnonin APC Salihu Lukman ya yi murabus daga mukamin sa ta hanyar mika takardar ajiye aiki ga shugaban ofishin gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu. Ba…

GWAMNONIN PDP SUN BUKACI MAJALISAR DOKOKI TA SANYA HANNU KAN DOKAR ZABE

Gwamnonin jam’iyyar PDP ta bukaci majalisar dokokin Najeriya ta kyale kin amincewar shugaba Buhari kan dokar zabe, maimakon haka ta sanya hannu kan dokar. In za a tuna shugaba Buhari…

HARIN JIRGI MARAR MATUKI NA HOUTHI YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 3 A MA’ADANAR MAI A ABU DHABI

Harin jirgi marar matuki a Abu Dhabi, Daular Larabawa ya yi sanadiyyar mutuwar mutum uku da su ka hada da dan Pakistan daya da Indiyawa biyu. Harin ya fada kan…

ZABEN 2023-KASANCEWAR MUTUM DAN AREWA KADAI BA ZAI SA MU MARA MA SA BAYA BA-MAJALISAR DATTAWA

Majalisar dattawan arewacin Najeriya ta ce kasancewar mutum dan arewa ne kadai ba zai sa majalisar ko al’ummar yankin su mara ma sa baya a takarar zaben 2023 ba. Kakakin…

BA ZA MU MARAWA DUK WANDA YA HAURA SHEKARA 60 BAYA YA ZAMA DAN TAKARAR AREWA BA A 2023-MAJALISAR MATASAN DATTAWA

Majalisar matasan dattawan arewa ta ce duk wanda yah aura shekaru 60 a duniya ya hakura da takarar shugabanci a 2023 don ba zai samu goyon baya ba. Sabuwar kungiyar…

DA ALAMUN ZULLUMI A KUDU MASO GABAR DAIDAI LOKACIN DA ZA A DAWO DA NNAMDI KANU KOTU

Akwai alamun zullumi a kudu maso gabashin Najeriya a daidai lokacin da a talatar nan za a dawo kotu don cigaba da shari’ar Nnamdi Kanu. Kungiyar ‘yan awaren Biyafara/IPOB ta…