• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: January 2022

  • Home
  • MU KE DA HAKKIN DAUKAR KANANAN JAMI’AN ‘YAN SANDA-HUKUMAR KULA DA ‘YAN SANDA

MU KE DA HAKKIN DAUKAR KANANAN JAMI’AN ‘YAN SANDA-HUKUMAR KULA DA ‘YAN SANDA

Hukumar kula da ‘yan sanda ta Najeriya ta baiyana cewa ita ke da hakkin daukar kananan jami’an ‘yan sanda kama daga kurata zuwa mataimakan sufuritenda. Wannan ba wata sabuwar takaddama…

MUKTARI SALEH YA KAMA HANYAR ZAMA SABON SARKIN MAKAFIN ABUJA

Kakakin hadaddiyar kungiyar makafin arewacin Najeriya Muktari Saleh ya kama hanyar zama sabon sarkin makafin babban birnin taraiyar Najeriya Abuja. Saleh ya samu tagomashin bayan rasuwar aminin sa marigayi sarkin…

MUNIN KUNGIYAR ‘YAN AWAREN BIYAFAR IPOB YA FI NA KUNGIYAR TA’ADDANCI-ASARI DOKUBO

Tsohon kwamandan tsageran Neja Delta Mujahid Asari Dokubo ya ce munin ‘yan awaren Biyarafa na IPOB ya fi na kungiyar ta’addanci. Dokubo ya wallafa faifan bidiyo na kai tsaye a…

DAULAR LARABAWA TA TANKADE WANI SABON HARIN MAKAMI MAI LINZAMI NA HOUTHI

Daular Larbawa ta samu nasarar kwabar da wani sabon harin makami mai linzami daga kungiyar ‘yan tawayen houthi mabiya shi’a da Iran ke marawa baya a Yaman. Sashin makamin ya…

FASA JANYE TALLAFI-HAR YANZU GIDAJEN MAI BA SU MIKE DAIDAI BA A ABUJA

Kusan mako daya bayan fasa janye tallafin man fetur da gwamnatin Najeriya ta yi, gidajen mai a Abuja ba su dawo daidai ba. Yayin da wasu gidajen man ke rufe…

HUKUMAR EFCC TA RIKE BABBAN DARAKTAN GIDAN REDIYON MURYAR NAJERIYA VON OKECHUKWU

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta tsare babban daraktan gidan rediyon Muryar Najeriya VON Mr.Osita Okechukwu kan zargin badakalar Naira biliyan 1.3. Rahoton ya nuna Okechukwu ya…

BA ZA MU MARAWA DAN TAKARA DAGA KUDU BAYA BA SAI YA BA MU HAKURI-KAUTAL HORE

Kungiyar al’adun Fulani makiyaya Miyetti Allah kautal Hore ta ce ba za ta marawa duk wani dan takarar shugaban kasa daga kudancin Najeriya sai ya ba wa makiyaya hakuri. A…

SHUGABA AOUN YA KARFAFA CEWA SA HANNUN ‘YAN SUNNAH A SIYASAR LEBANON NA DA MUHIMMANCI

Shugaban Lebanon Michel Aoun ya baiyana cewa sa hannun ‘yan sunnah a lamuran zaben Lebanon na da muhimmanci wajen hadin kan kasar. Wannan ya biyo bayan matsayar da tsohon firaministan…

MUTUWAR OROMOMI-SHUGABAN MAJALISAR KULA DA KOLEJIN DOWEN YA AJIYE MUKAMIN SA

Har yanzu dai batun mutuwar dalibi Sylvester Oromomi a kolejin Dowen da ke Lagos bai kwanta ba duk da fitowar binciken kwamitin da likitoci kan mutuwar. Shugaban majalisar gudanarwa na…

BA ZA MU BARI BATUN BINCIKEN BATAR FIYE DA BINDIGOGI DUBU 150 YA TAFI A BANZA BA-USMAN BELLO KUMO

Shugaban kwamitin ‘yan sanda na majalisar wakilan Najeriya Usman Bello Kumo ya ce majalisar ba za ta bari bincken batar bindigogi fiye da dubu 150 daga ma’ajiyar ‘yan sanda. Tun…