• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

2022-LITININ DIN NAN HUTU NE A NAJERIYA

A litinin din nan za a sake hutu a Najeriya don shigowar sabuwar shekarar miladiyya ta 2022 da ta fado a karshen makon jiya.
Gwamnatin Najeriya ta hannun ma’aikatar harkokin cikin da ministan ta Rauf Aregbesola ta sanar da hutun da ya hada da hutun kirsimeti.
Wannan hutu ya zo a 3 ga watan Janairu don sabuwar sheakarar ta fado ne a ranar asabar wacce kuma dama rana ce ta hutun karshen mako.
Najeriya na da ranaku da dama da gwamnati kan ba da hutu ciki har da ranar dimokradiyya da ta koma ranar 12 ga Yuni don tunawa da zaben marigayi Mashood Abiola a 1993 zamanin tsohon shugaban mulkin soja Janar Badamasi Babangida

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *