• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: December 2021

  • Home
  • A JUMMA’AR NAN SHEKARA TA 2021 MILADIYYA TA KE BANKWANA

A JUMMA’AR NAN SHEKARA TA 2021 MILADIYYA TA KE BANKWANA

A jumma’ar nan shekarata ta 2021 miladiyya ta ke kawo karshe inda ya nuna asabar din nan ta zama daya ga watan shekara ta 2022 miladiyya. Shekarar ta na dauke…

AN GUDANAR DA JANA’IZAR DR.IBRAHIM DATTI AHMED A MASALLACIN ALFURQAN KANO

An gudanar da sallar jana’izar shugaban majalisar shari’ar musulunci ta Najeriya Dr.Ibrahim Datti Ahmed a masallacin Alfurqan da ke Kano. Marigayin ya rasu bayan fama da jinya ya na mai…

GWAMNA UZODIMMA NA DA HANNU DUMU-DUMU A CIN ZARAFI NA DA ‘YAN SANDA SU KA YI-UCHE NWOSU

Surukin tsohon gwamnan Imo Rockas wato Uche Nwosu ya aza alhakin kama shi da ‘yan sanda su ka yi da sanya ma sa ankwa kan gwamna Imo Hope Uzodimma. Nwosu…

SUDAN-AN HARBE ‘YAN ZANGA-ZANGAR KIN JININ GWAMNATIN SOJA 4

Rahotanni daga Sudan na baiyana cewa an harbe masu zanga-zangar kin jinin mulkin soja a kasar kasar Janar Abdelfatah Burhan su 4. Jami’an tsaro sun yi kisan ne a birnin…

NA SAMU SAUKI DAGA CUTAR KORONA BAIROS-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya fitar da sanarwar cewa ya samu sauki ko ya warke daga cutar korona bairos. Shehu wanda a ka ba da labarin…

‘YAN BINDIGA SUN SHIGA KARAMAR HUKUMAR BUNDUGU HAR SU KA YI WA WANI BASARAKE KISAN GILLA

‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun shiga kauyen Gada a yankin karamar hukumar Bungudu inda su ka yi kisan gilla ga sarkin garin mai suna Umaru Bawan-Allah. Rahoton ya baiyana…

SIYASAR JARI HUJJA TA NAKKASA TATTALIN ARZIKI DA SANIN YA KAMATA A NAJERIYA-MASU SHARHI

Masu nazari kan lamuran yau da kullum a Najeriya da su ka hada da masana tarihi na aza alhakin koma bayan tattalin arziki da sanin ya kamata kan nasarar da…

SHUGABAN PALASDINAWA MAHMUD ABBAS YA GARGADI ISRAILA TA DAU MATAKAN SIYASA KO A SAMU MATSALA A YAMMACIN KOGIN JODAN

Shugaban Palasdinawa Mahmud Abbas ya gargadi Israila da ta bi hanyoyin siyasa wajen warware takaddama a yammacin kogin Jodan da ta mamaye ko a samu wargajewar lamura. Abbas ya yi…

MAJALISAR DOKOKIN NAJERIYA TA MIKA KUNDIN KASAFIN KUDI NA 2022 GA SHUGABA BUHARI

Majalisar dokokin Najeriya ta mika kundin kasafin kudin 2022 ga shugaba Buhari don sanya hannu ya zama doka. Magatakardan majalisar Amos Ojo ya tura kofi 3 na kundin don bayan…

TASHIN LITAR FETUR-KUNGIYAR ‘YAN KWADAGON NAJERIYA NLC NA SHIRIN ZANGA-ZANGA

Kungiyar ‘yan kwadagon Najeriya NLC na shirin gudanar da zanga-zanga don nuna rashin amincewa da shirin kara farashin litar fetur. A wasika ga shugabannin kwadago na jihohi daga helkwatar kungiyar…