• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: November 2021

  • Home
  • AIYANA BARAYIN DAJI A MATSAYIN ‘YAN TA’ADDA BA ZAI TASIRI BA-DR.AHMAD GUMI

AIYANA BARAYIN DAJI A MATSAYIN ‘YAN TA’ADDA BA ZAI TASIRI BA-DR.AHMAD GUMI

Dr.Ahmad Gumi ya ce aiyana barayin daji a matsayin ‘yan ta’adda ba zai yi wani tasiri ba a lamuran tsaro. Kotu a Abuja ta yanke matsayar aiyana barayin daji a…

MU NA MARA BAYA GA CIRE TALLAFIN MAN FETUR-DILLALAI

Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN ta baiyana cewa ta na mara baya ga cire tallafin man fetur da gwamnatin Buhari ke shirin yi a badi. Shugaban kungiyar Chinedu…

NA YI FARIN CIKI DA A KA KAMA NI-INJI MAI BA WA BARAYI LABARI

Mai tseguntawa barayi barayi bayanai Babuga Abubakar ya nuna farin ciki da cafke shi da ‘yan sanda su ka yi a Gusau jihar Zamfara. Kwamishinan ‘yan sanda na Zamfara Ayuba…

Babban kuskuren da ‘yan Najeriya za su tafka shine su zabi PDP a 2023, jigon APC

Wani jigo a jam’iyyar APC ya bayyana abubuwan da yake gujewa ‘yan Najeriya idan suka zabi PDP a 2023 Jigon ya bayyana cewa, babban kuskure ne ‘yan Najeriya su sake…

A SANAR DA MU TA KOWANE FILIN JIRGI A KA GA OBIANO ZAI FICE DAGA NAJERIYA-EFCC

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta bukaci hukumar shige da fice ta sanar da ita a duk lokacin da a ka ga gwamnan Anambra Willie Obiano na…

SHUGABA BUHARI YA BA DA UMURNIN MURKUSHE BARAYI KAN HANYAR ABUJA ZUWA KADUNA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba da umurnin jami’an tsaro su murkushe barayin daji a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Wannan ya fito ne ta bakin ministan cikin gida Rauf…

ZABEN ‘YAR TINKE A FIDDA TAKARAR JAM’IYYU NE YA FI SAHIHANCI-MUSA ABUBAKAR DANMALIKI

‘Yan siyasa da dama na mara baya ga kudurin dokar nan da majalisar dokokin Najeriya ta sanyawa hannu kuma a ka mikawa shugaba Buhari don sanya hannu ya zama doka.…

KORONA-SAUDIYYA ZA TA DAGE DOKAR HANA WASU KASASHE SHIGA KASAR TA

Saudiyya ta baiyana cewa za ta janye dokar hana ‘yan kasashe 6 da ta hana shigowa don yaki da annobar korona bairos. Ma’aikatar cikin gida ta Saudiyya ta ba da…

JIRGIN NAJERIYA ZAI FARA AIKI A AFRILUN BADI DUK DA GWAMNATI NA DA KASHI 5% NA JARIN KAMFANIN

Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya Hadi Sirika ya ce a na sa ran kamfanin jirgin Najeriya wato “Nigeria Air” zai fara aiki a watan afrilun badi. Da ya ke…

MUTANE NA NUNA DAMUWA GA SHIRIN GWAMNATIN NAJERIYA NA KARA FARASHIN FETUR

Mutane sun yi caa su na nuna matukar damuwa ga shirin gwamnatin Najeriya na kara farashin litar fetur. Shugaban kamfanin fetur NNPC Mele Kyari Kolo ya sanar da niyyar kara…