• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: September 2021

  • Home
  • ‘YAN BINDIGA A SOKOTO NA AMFANI DA LAYIN SADARWAR NIJAR DON SHIRYA HARE-HARE-DAN MAJALISAR DOKOKIN SOKOTO

‘YAN BINDIGA A SOKOTO NA AMFANI DA LAYIN SADARWAR NIJAR DON SHIRYA HARE-HARE-DAN MAJALISAR DOKOKIN SOKOTO

Dan majalisar dokokin jihar Sokoto Aminu Almustapha Gobir ya ce ‘yan bindiga na amfani da layin sadrwar salula na jamhuriyar Nijar wajen shirya miyagun aiyukan su a jihar. Sokoto na…

‘YAN ISWAP/BOKO HARAM SUN KAI HARI A JIHAR YOBE

‘Yan ta’addan ISWAP/Boko Haram sun kai hari kan babban birnin karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe inda su ka yi musayar wuta da jami’an tsaron Najeriya. Babban birnin mai suna…

GWAMNATIN AMURKA TA TARA KUNDAYE DA DAMA DON ZAMA HUJJAR ZARGIN ABBA KYARI DA HULDA DA DAN DAMFARA

Hukumar binciken laifuka ta Amurka FBI ta tara kundayen na’ura mai kwakwalwa dubu 2,700 da kuma kundaye takarda dubu 6,700 don tabbatar da zargin aikata laifin hulda da dan damfara…

KOGIN NILU-MASAR TA BUKACI SHIGA TSAKANIN MAJALISAR DINKIN DUNIYA KAN GINA DAM A HABASHA

Masar ta bukaci majalisar dinkin duniya ta shiga tsakani don samun matsaya mai ma’ana tsakanin ta da kasar Habasha kan yunkurin Habasha na datse kogin Nilu don gina gagarumar madatsar…

TARON MDD-SHUGABA BUHARI YA BARO NEWYORK YA NUFO ABUJA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya baro birnin New York din Amurka inda ya nufo babban birnin Najeriya Abuja. Shugaban wanda ya halarci taro na 76 na babban zauren majalisar dinkin…

SAI AN DAU MATAKAN GAGGAWA DON KAUCEWA FADAWA TSIYACEWAR TATTALIN ARZIKI A NAJERIYA- DR.ISMAIL MUHAMMAD BELLO

Masanin tattalin arziki da ke koyarwa a jami’ar jihar Bauchi Dr.Ismail Muhammad Bello ya ce sai hukumomi a Najeriya sun dau matakan gaggawa ne za su dakatar da kasar daga…

TSARO: MUTANEN ZAMFARA NA BUKATAR DAGEWA DA KULAWA DA DUKKAN SASSAN JAHAR

Yayin da jami’an tsaro ke cigaba da kai farmaki a dazukan Zamfara don yaki da barayin mutane, wasu mutanen Zamfara na yada sakonni a yanar gizo na bukatar zuba ido…

WATA SABUWA… TALIBAN TANA SON TAYI MAGANA A MAJALISAR DINKIN DUNIYA

Ministan harkokin wajen na Taliban ya nemi ya yi jawabi ga shugabannin duniya a zauren Majalisar Dinkin Duniya, in ji kakakin Majalisar a ranar Talata. Har yanzu Majalisar Dinkin Duniya…

BASHIN NAIRA B5-AN KARBE BABBAN GIDAN TSOHON GWAMNAN KWARA ABDULFATAH

Hukumar kula da kadarorin gwamnatin Najeriya AMCON ta ce ta karbe wani babban gida na tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed kan bashin naira biliyan 5 da ya yi kememe…

SHIGOWAR WASU JAM’IYYAR APC BA LALLE BA NE NA DA RIBA GA ZABEN 2023-DR.ABUBAKAR KARI

Yayin da jam’iyyar APC mai mulki ke gaiyato ‘yan siaysar adawa ciki har da gwamnoni su dawo jam’iyyar, masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Abuja Dr.Abubkar Umar Kari ya ce wasu…