• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Month: December 2020

  • Home
  • WANI MUTUM YA BANKA WA KANSA WUTA

WANI MUTUM YA BANKA WA KANSA WUTA

Jaridar aminiya ta wallafa cewa wani mutum ya banka wa kansa wuta da sanyin safiyar Alhamis 31 ga watan Disamban 2020 a garin Jos, Jihar Filato. Yan jarida sun halarci…

SALMAN SALMAN NA SAUDIYYA YA GAIYACI SHUGABANNIN LARABAWA DON TARO KARO NA 41

Sarki Salman na Saudiyya ya gaiyaci shugabannin kasashen Larabawa don gudanar da taron kungiyar kasashen na 41 a birnin Riyadh. Za a gudanar da taron a ranar 5 ga watan…

AMUKRA TA YABAWA YANDA JAMHURIYAR NIJAR TA GUDANAR DA BABBAN ZABE

Ofishin jakadancin Amurka a Niamey na jamhuriyar Nijar ya nuna gamsuwar Amurka ta yanda a ka samu inganci a zaben kasar. Amurka ta ce ta ga an bi shawarwarin da…

NA HANA BABBAN BANKI BA DA KUDI DON SHIGO DA ABINCI DAGA KETARE DAGA SABUWAR SHEKARA-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya ba da umurni ga babban banki CBN ya dakatar da ba da kudi don sayo kayan abinci daga sabuwar shekarar nan ta 2021.…

ALLAH YA SO NAJERIYA DA TA FADADA HANYOYIN TATTALIN ARZIKIN ZUWA NOMA-INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce Allah ya so Najeriya da ta fadada tattalin arziki zuwa noma ta hanyar rage dogaro ga samun kudi daga man fetur. Shugaban a sanarwa…

AN SAMU BARKEWAR ANNOBA KORONA A KASAR YAMAN

Annobar cutar korona ta barke a yankin Habaramout na shiyyar kudu maso gabashin kasar Yaman. Hukumar lafiya ta duniya ta baiyana cewa daga watan Janairu na bana zuwa Agusta, a…

AN DAWO DA AIKI DA SHIRIN SAKE TAFIYA HUTUN SABUWAR SHEKARAR MILADIYYA A NAJERIYA

An dawo aikin gwamnati a Najeriya ranar talata bayan hutun bukin kirsimeti na mabiya addinin kirista da ya kammala a ranar litinin. Yanzu ma ma’aikata na shirin sake yin wani…

SHUGABAN JAM’IYYAR KWADAGO NA NAJERIYA ABDULSALAMI YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Shugaban jam’iyyar kwadago na Najeriya LP wato Alhaji Abdulkadir Abdulsalam ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin na daga shugabannin jam’iyyu da kan yi jawabai da hirarraki a shekarar zabe. Bayanan…

SAKON KUKAH NA CIGABA DA TADA KURA KAN NEMAN JUYIN MULKI DA FAKEWA DA BATUN ADDINI

Sakon ranar kirismeti da shugaban darikar katolika na kirista a Sokoto Bushop Mathew Hassan Kukah, kan gwamnatin shugaba Buhari na kara tada kura don yanda bayanin ya kunshi addini da…

AKWAI MASU SAYAR DA SHAIDAR GWAJIN KORONA TA JABU

Gwamnatin jihar Lagos ta baiyana cewa akwai wasu da ke sayar da shaidar gwajin lafiya ta korona ta jabu ga matafiya. Kwamishinan lafiya na Lagos Dr. Akin Abayomi ya baiyana…