Yan Wasan Jihar Katsina Sun Lashe Lambar Gwal,Tagulla Da Azurfa A Damben Gargajiya DAGA IMRANA ABDULLAHI KUNGIYAR Kulab din Damben gargajiya ta Katsina sun samu nasarar lashe lambobin Gwal,…
Na Gama Tsayawa Takarar Neman Shugabancin Najeriya - Cewar Goodluck Jonathan
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Najeriya ce kasar da a fi yawan yara masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki da tarin fuka. Wakilin WHO a Najeriya, Dokta…
Shirye-shirye sun yi nisa domin buɗe Gidan Rediyo Mai Gajeren Zango(F.M) A Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina. Dalilin buɗe gidan rediyon shi ne domin samun damar amsar saƙonni…
Najeriya Ce Ta Fi Yawan Yara Masu Ɗauke Da Cutar Ƙanjamau A Duniya – Binciken WHO Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Najeriya ce kasar da a fi yawan yara…
Iyalan Yan Sanda Da Suka Rasa Rayukan Su A Katsina Sun Karɓi Kuɗi Sama Da Naira Miliyan 50 Kwamishinan Yan Sanda na Jihar Katsina CP.Shehu Umar Nadada, ya gabatar da…
Za’a Buɗe Gidan Rediyo Mai Gajeren Zango A Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Shirye-shirye sun yi nisa domin buɗe Gidan Rediyo Mai Gajeren Zango(F.M) A Jami’ar Umaru Musa…
ZA A BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA RANAR JUMA’A 3 GA WATAN FABRAIRU 2023 DAGA IMRANA ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasuwar duniya na 1 Mista Ishaya Idi, ya bayyana cewa a…
2023: Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Da Aka Kai Gabanta Na Ƙalubalantar Takarar Tinubu Wata Babbar Kotun Tarayya Da Ke Zama a Abuja ta yi watsi da wata ƙara…
Ban Taɓa Faɗuwa Ko Wane Irin Zaɓe Ba - Tinubu Ga Babachir
Sojin Saman Najeriya Sun Hallaka Manyan Yan Ta’adda Su 7 Da Suka Addabi Jihar Zamfara Jiragen Yakin Sojin Saman Najeriya sun hallaka wasu Shuwagabannin ‘yan ta’adda su bakwai da suka…
Dattawan jahar Zamfara sun zargi PDP da tayar da husuma don cin zarafi Zanfarawa Dattawan Jahar Zamfara Sun Zargi PDP Da Tayar Da Husuma Don Cin Zarafin Zamfarawa Gamayyar Kungiyoyin…
Jami’an Soji Sun Kakkabe Maboyar Boko Haram 5 Tare Da Hallaka Wasu Daga Cikin Yan Ta’addar Daga Zagazola Makama Jami’an Sojin Najeriya sun bayyana cewa sun Kakkabe maboyar yan Boko…
Wasu Al’ummomi A Karamar Hukumar Batagarawa Sun Koka Akan Rashin Kayayyakin More Rayuwa A Yankin Su Al’ummomin Kauyen Makurdi-Kuidawa da ke a Karamar Hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina, sun yi…
Babu Mutum Daya Tak Da Zai Ce Tinubu Ya Taba Cin Amanar Shi Akan Alkawarin Da Suka Yi – Cewar Honorabul Fatuhu Muhammad Dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Kananan Hukumomin…
ZA MU KAFA GWAMNATI TA JAMA’A BAKI DAYA – SANATA UBA SANI DAGA IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna ne karkashin jam’iyyar APC ya yi kira…
Ne Babban Kudirin Mu A Jihar Kaduna – Jonathan Asake DAGA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Labo (Labour) Honarabul Jonathan Asake ya bayyana batun tsaro a…
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe…
Likitan bugi ya yiwa ‘yan mata 4 fyade a jihar Neja Rundunar ‘yan sanda a jihar Neja ta kama wani matashi dan shekara 24 mai suna Clement Joseph bisa zarginsa…
Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Katsina, CP Umar Shehu Nadada ya ziyarci Hukumomin tsaro da ‘yan uwa mata a Jihar da nufin karfafa zumunci da hadin kai a tsakanin su.…
Sojoji sun kashe ‘yan bindiga 8, sun ceto mutane 4 da aka kashe a Zamfara Dakarun Operation Sanity Sanity na Zamfara a ranar Juma’a, sun yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga…
AN YI WA MARIGAYI BALARABE MUSA ADDU’AR CIKA SHEKARU 2 DA RASUWA Daga Imrana Abdullahi Dokta Ibrahim Balarabe Musa, madakin kaya Walin Guga kuma Dulban Kilba, babban dan marigayin ne,jim…
Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta karyata rade-radin da ake yadawa cewa jam’iyyar APC mai mulki a jihar ta karbi ‘ya’yan PDP a Illirowa dake karamar hukumar Buji a jihar.…
2023: Najeriya zata zauna lafiya a karkashin jagorancin Tinubu – Aisha Buhari Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress, APC,…
GIRGIZAR KASA TA KAMA PDP A ZAMFARA DAN TAKARAR MAJALISA YA KOMA APC Kwanaki biyar bayan dan takarar majalisar dokokin Jihar Zamfara a mazabar Gusau II, Alhaji Ibrahim Mada ya…
Motoci 22 sun kone a Monguno yayin da sojoji suka fatattaki wani kazamin harin ISWAP By: Zagazola Makama A kalla motoci 20 ne aka kona a lokacin da wasu mahara…
Dattawan PDP Zamfara sun roki Ayu da ya sanya baki akan matsalar su da dan takarar Gwamna DAGA IMRANA ABDULLAHI Gamayyar kungiyar Dattawan jam’iyyar PDP reshen Jihar Zamfara sun yi…
Gwamnatin Katsina ta haramta biyan kudin fansa domin a sako ‘yan kasar da aka sace Gwamnatin jihar Katsina ta yi watsi da batun biyan kudin fansa ga masu garkuwa da…
Matar da ta bada Hayar Mijinta akan Naira 40k a Kowacce Rana Ga Wasu Mata Sana’ar kuwa ta tashi bayan ta yanke shawarar baiwa wasu matan hayar mijinta akan kudi…
Zaben 2023: Tinubu da Shettima sun bayyana rashin halartar taron gidan talabijin na Arise TV Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da abokin takararsa, Sanata…
Gwamnatin Kano ta bukaci Sahara Reporters ta nemi gafara, ta kuma yi barazanar daukar matakin shari’a Gwamnatin jihar Kano ta bukaci wata kafar yada labarai ta yanar gizo, Sahara Reporters…
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin wata 8 ga kungiyar ASUU Gwamnatin tarayya ta fara biyan wasu malaman jami’o’i ‘yan Congress of Academics (CONUA), kungiyar malaman jami’o’in da suka balle…
Dokar Zabe ta 2021(2): Shugabancin jami’an na fuskantar cin tarar N10,000,000 da/ko dauri. Rahoton ya bayyana batutuwan da suka shafi ranar zabe dangane da sake kirga kuri’un, Amincewa da takardan…
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isah ya tabbatar da sakin yara 21 da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su a gonar Katsina…
Yaro dan shekaru 12 ya rasu bayan ya zame cikin rijiya a jihar Kano Wata dalibar makarantar Alkur’ani mai shekaru 12 ta rasu ranar Juma’a. a Rummawa Gabas dake karamar…
Dalilin da ya sa na ajiye mukamin kodinetan jam’iyyar APC a Adamawa – Sen. Binani Jam’iyyar APC a Adamawa ta tabbatar da murabus din Sen. Aishatu Binani a matsayin kodineta…
SAMA DA MATA DUBU DAYA YAN JAM’IYAR PDP SUN SAUYA SHEKA ZUWA APC A JIHAR ZAMFARA Sama da kati dubu daya dauke da ‘ya’yan mata na jam’iyyar PDP a ranar…
Sake Fasalin Naira: Mun Bi Tsarin Doka Da Tanajin Babban Bankin Kasa Ne – Babban Bankin Najeriya Bayanan da ke fitowa daga babban birnin tarayyar Najeriya ABUJA na cewa, sabanin…
‘Yansanda sun ceto mutane 27 daga hannun ‘Yan ta’adda a jihar Zamfara. A ci gaba da kokarin dawo da zaman lafiya da inganta harkar tsaro a jihar Zamfara, rundunar ‘Yansandan…
Matsalar fari ta tilastawa makiyaya ‘yan kabilar Maasai saida shanunsu. Matsalar fari ta sanya Shanu sun zamo raunana tare da tagayyara sanadiyyar karancin abinci, mummunan halin da makiyaya’yan kabilar Maasai…
Wanda ya sace ni, Naira 2,000 ya bani kudin mota.. Wata Hajiya Fatima Ibrahim da aka sace ta bayyanawa wata babbar Kotu a Zaria a matsayin shedar cewar wadanda suka…
shugaban Kungiyar Manyan Ma’aikata na Jihar Bauchi, a tattaunawar da ya yi da wakilin mu ya bayyana wa duniya irin yadda Dangantaka, batun Albashi da kuma batun mafi karancin Albashi…
Gwamnatin Tarayya Ta Kashe Dala Miliyan 100 Wajen Ciyar Da Dalibai. Gwamnatin Tarayya tace ta kashe kimanin Dala Miliyan 100 wajen ciyar da dalibai Miliyan 10 a karkashin Shirin Ciyar…
Mazauna Jihar Kano Sun Yabawa Gwamnatin Tarayya A Kokarinta Na Bunkasa Ilimi. Mazauna Jihar Kano sun jinjinawa Gwamnatin Tarayya a kokarin da take yi na bunkasa matsayin ilimin manyan makarantu…
Rundunar Tsaron Farin Kaya Ta Cafke Mutate 8 Dauke Da Man Fetur Da Ake Zargin Gurbatacce Ne. Rundunar Tsaron Farin Kaya ta cafke wasu mutane takwas da ake zargin suna…
GWAMNATIN TARAYYA TA YI WA ASUU KISHIYA A kokarin da take yi na rage wa kungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, ASUU ƙarfi, gwamnatin tarayya, a yau Talata za ta mika…
Tsohon Shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya sake jaddada goyan bayan sa ga ci gaban kasar a daidai lokacin da take bikin cika shekaru 62 da samun yancin kai.…
Mutum 14 sun rasu wasu da dama kuma sun bace a wani hatsarin kwalekwale a Karamar Hukumar Gassol ta Jihar Taraba. Shi dai wannan hatsarin kwalekwale ya auku ne a…
Gwamnan Atku Bagudu ya amince da a biya Naira Miliyan 151 ga daliban jihar dake karatu a Indiya. Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya amince da a biya dalibai ‘yan…
Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello ya kaddamar da katafaren filin wasa. A ranar Juma’a ce Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello ya kaddamar da wani katafaren filin wasa na Eket a…
Shugaba Muhammadu Buhari yace hakurin da ‘yan Nijeriya suka yi ba zai fadi kasa banza ba. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba ‘yan Nijeriya tabbacin cewar hakuri da juriyar da…
Shugaban Jam’iyyar PDP Iyorchia Ayu ya dawo daga tattakin da ya yi Kasar Turai. Shugaban Jam’iyyar PDP Iyorchia Ayu ya dawo gida Nijeriya bayan kwashe makonni biyun da ya yi…
Wata Kotu ta tsare wani da ake zargin ya kashe Jami’an ‘Yansanda guda biyu. A ranar Alhamis ce wata Kotun Majistare dake zamanta a Makurdi ta bada umurnin a tsare…
Sabon Kwamishinan ‘Yansandan jihar Kwara ya sha alwashin gudanar da aikinshi a tsanake. Sabon Kwamishinan’Yansandan jihar Kwara Mista Paul Odama ya sha alwashin gudanar da aikinshi a tsanake ga lamurran…
Kungiyoyin Al’umma sun bukaci da a bunkasa noman rani. Kungiyoyin Al’umma a jihar Kwara sun yi kiran da a canza tafiyar bunkasa noman damina zuwa na rani domin samar da…
Shugaba Muhammadu Buhari zai karrama Sanata Bamidele da lambar girmamawa ta kasa. Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da karrama Sanata mai wakiltar Ekiti Opeyemi Bamidele da lambar girmamawa ta kasa.Kamfanin…
‘Yan Bindiga Sun Koma Amsar kwanon Shinkafa A Matsayin Fansa A Kaduna A Wani labari da Jaridar Leadership ta wallafa Wasu ‘yan bindiga da suka addabi yankin karamar hukumar Birnin-Gwari…
Kashi 80 na hadurra na afkuwa ne sanadiyyar kuskuren Bil-Adama. Kwamandan Shiyya na Rundunar Kiyaye Hadurra ta Kasa mai kula da Babban Birnin Tarayya da jihar Neja Mista Shehu Mohammed…
Yajin Aikin ASUU: Jami’ar Calabar ta yi rashin malamanta fiye da 21. Fiye da malaman Jami’ar Calabar 21da suka hada da masu matsayin Farfesa da manyan malamai ne suka rasa…
Jami’ar jihar Filato ta sabbin Na’iban Mataimakan Shugaban Jami’ar. Jami’ar jihar Filato dake Bokkos ta nada Farfesa Pyefa Galadima da Dokta Jurji Gomos a matsayin Na’iban Mataimakan Shugaban Jami’ar a…
‘Yan Nijeriya 500,000 ne ke jiran a kwasosu daga kasashe uku. Kwamishinar Tarayya a Hukumar kula da ‘yan gudun hijara da wadanda suka rasa mauhallinsu Imaan Suleiman Ibrahim ta bayyana…
Za a hanzarta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Anambra. Gwamna Chukwuma Soludo na jihar Anambra ya yi alkawarin hazarta daukar matakin tallafawa wadanda suka fuskanci iftila’in ambaliyar…
Mahajjatan bana sun amfana ragowar Dala 410 daga kudin masaukinsu. Hukumar Aikin Hajji ta kasa ta bayyana cewar Mahajjatan bana sun amfana da ragin Dala 410 a kudin masaukinsu a…
Mutane 7 suka mutu sanadiyyar konewar wata motar haya a Legas. Hukumar bada agajin gaugawa ta jihar Legas, wato LASEMA tace fasinjoji bakwai ne suka suka kone kurmus a cikin…
Hukumar NSCDC ta biya Kudaden ariyas na shekaru shidda. Babban Kwamandan Rundunar Tsaro ta Farin Kaya,wato NSCDC Dokta Ahmed Audi ya bayyana cewar tsarin kula da jin dadin Jami’an Rundunar…
Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari ta yi kiran da a Ilimin ‘ya’yan talakawa goyon baya. Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari ta yi kiran da a rika bada goyon baya ga…
Jam’iyyar APC na ta karbar ‘Yan Jam’iyyun PDP da SDP a jihar Oyo. A ranar Asabar ce da yawan magoya bayan Jam’iyyun Siyasa a jihar Oyo suka canza shekarsu zuwa…
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada zimmarta ta kawo karshen shan miyagun kwayoyi.Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin gudanar da yaki a kan sha da dafarar miyagun kwayoyi tsakanin mata da…
Dan takarar Gwamnan jihar Katsina a PRP ya kalubalanci sauran ‘Yan takara da su je a yi masu gwajin shan miyagun kwayoyi. Dan takarar Gwamnan jihar Katsina a Jam’iyyar PRP…
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje. Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa ‘yan Nijeriya mazauna Amurka a kan kyakkyawar dabi’ar da suke nunawa a wuren gudanar da…
Hukumar NSCDC ta biya Kudaden ariyas na shekaru shidda. Babban Kwamandan Rundunar Tsaro ta Farin Kaya,wato NSCDC Dokta Ahmed Audi ya bayyana cewar tsarin kula da jin dadin Jami’an Rundunar…
‘Yansandan kasar Australia sun kwace kunshin miyagun kwayoyi. Jami’an ‘Yansandan kan iyakar kasar Australia sun kwace kunshin miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai Dollar kasar Miliyan 182 kimanin Dalar Amurka…
Hukumar NDLEA zata hada hannu da masu ruwa da tsaki wajen yaki da shan miyagun kwayoyi. Kwamandan Rundunar Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na Kaduna Umar Adoro ya…
Nijeriya ce kasar sha’awar zuba jari a yankin Afirka ta Yamma. Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya bayyana hakan a lokacin da ya karbi bakuncin Shugaban Kamfanin samar da Shinkafa…
Shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da hadadden shirin INFF a New York. A ranar Juma’ar nan ce ake sa ran Shugaba Buhari zai kaddamar da hadadden shirin kashe kudade na…
Tsawa ta kashe mutane 21 a Gabashin India Akalla mutane 21 ne suka mutu a jihar Bihar dake afkuwa Gabashin India sanadiyyar mamakon ruwan sama tare da tsawa da aka…
Kotun Faransa ta daure ‘Yansanda 3 a kan kashe wani bakar fata a 2015 A ranar Talata ce wata Kotun kasar Faransa ta sami wasu jami’an ‘Yansanda uku da laifin…
'Yansanda a jihar Osun sun garkame wani dan kimanin shekaru 28 Ismail Adewuyi da aka samu tare da sabon datsattsen kai da hanjin wata mata a yankin Ede dake jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin New York domin halartar babban taron Majalisa Dinkin Duniya karo na 77
Asusun UNICEF ya bukaci da a tilasta samar da Ilimi ga 'ya'ya mata a matsayin wata kariyar da zata hana tilasta auren wuri.
A ranar Lahadi ce Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya sanya hannu a rajistar ta'aziyyar rasuwar Sarauniyar Ingila da aka aje a Fadar Lancaster dake Birnin London.
Jam'iyyar APC na kara karfafa a Karamar hukumar Goronyo.
Wani Dan Majalisar Wakilai ya raba tallafin buhunan Shinkafa 278 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Kano
Wata Tankar Mai ta kama da wuta a jihar Neja
Kungiyar'Yan Jarida ta gargadi 'ya'yanta su guji hada baki da 'Yan Siyasa.
Kwamitin bunkasa zaman lafiya na kasa ya gayyaci jam’iyyun siyasa da’yan takarar kujerar Shugabancin kasar nan a zaben 2023 tare da masu magana da yawunsu domin sanya hannu a yarjejeniyar…
Bankin Duniya ya ayyana cewar kasashen duniya zasu shiga halin matsin tattalin arziki a 2023 sanadiyyar tsauwala riba da manyan bankunan kasashen ke yi sakamakon talaucin dake afkuwa.Bankin Duniyar dai…
‘Yan Sanda Sun Cafke Likita Mai Yin Allurar Mutuwa, Ya Sace Motocin Marasa Lafiya.
Majalisar Karamar Hukumar Mubi ta Arewa ta raba tallafin kekukana guda 75 ga wasu jajirtattun ma’aikatanta.Shugaban Karamar hukumar Alhaji Suleiman Yahaya ya bayyana hakan ga Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya…
Wata Jarumar Fim Tonto Dikeh ta roki iyaye da su kasance masu kwarin gwuiwar maida ‘ya’yansu makaranta sanadiyyar komawa hutu da aka yi.Jarumar wadda a halin yanzu ta rikide’yar siyasa,…
A ranar Talata ce Hukumar kula da Shirin Matasa masu yi wa kasa hidima wato NYSC a jihar Kano ta fara gudanar da shirin kula da lafiya ga al’umar karkara…
Majalisar Dattawa za ta rage yawan harajin shigowa da kaya daga waje da aka kudurta a kan Naira Tiriliyan 19.76 cikin kasafin kudin 2023 dake da gibin Naira Tiriliyan 12.4.Shugaban…
Samar da abinci: Burin mu shine kawar da yunwa a Najeriya-Manajan Kasuwanci
Zaben 2023:zamu samar da Kuri’a Miliyan 15 – Atiku Gida -gida Daga Abdullahi Alhassan Kaduna, Ganin yarda zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, shugaban kungiyar Atiku Gida-gida,wato Atiku door…
Yansanda a Jihar Ondo sun cafe Matashi da Sassan Jikin Bil Adama
Zulum ya kai Ziyarar Bazata Asibitin Bama
Rundunar Yansandan Jigawa ta tabbatar da mutuwar jariri dan kimanin wata bakwai da kuma wasu mata sana diyyar kifewar kwale kwale
Dan takarar kujerar Gwamnan jihar Kaduna a Jam’iyyar NNPP Sanata Suleiman Hunkuyi ya kaddamar da Mista Sani Mazawaje a matsayin wanda zai rufa masa baya a zaben shekara take 2022A…
Gwanatin jihar Zamfara ta ba sabon Kwamishinan ‘Yansandan jihar tabbacin kudurinta ta fuskar bada goyon baya da dukkan abin da ake bukata, domin magance ta’addanci a jiharMataimakin Gwamnan jihar Sanata…
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Leftana Janar Faruk Yahaya yace rundunar sojojin kasar nan ta lashi takobin kawar da ta’addanci da sauran munanan ayyukan dake barazana ga harkar tsaro a kasar…
Wani mummunan lamari ya afku a kan titin Olame Matogun dake garin Ifo a jihar Ogun, inda wata Tankar mai shake da lita 45,000 na man fetur ta fadi kuma…
KWAMISHINA A JIHAR YOBE YA RASU A HADARIN MOTA Kwamishinan matasa da wasanni a jihar Yobe Alh Goni Lawal ya rasu.Mai magana da yawun ma’aikatar Tijjani Chiroma ne ya tabbatar…
AN BUKACI JAMI’AN TSARO SU SANYA KISHIN KASA Mai rikon mataimakin babban kwamanda mai kula da ayyika a hukumar tsaro ta farin kaya da aka fi sani da Civil Defence…
FIYE DA MUTANEN AREWA DUBU DARI BIYU SUKA AMFANA DA TALLAFIN GWAMNATIN TARAYYA. Karamar Minister Masana’antu Hajiya Maryam Katagun tace kimanin Mutane 237,138 ne suka amfana da tallafin gwamnatin tarayya…
DANTAKAR APC BOLA TINUBU YA GANA DA GWAMNONIN JAM’IYAR Dankarar Shugaban Kasa a tutar Jam’iyaa mai mulki ta APC Bola AHMED Tinubu ya gana da wasu zababbun gwamnonin Jam’iyar.Tinubu ya…
AN JA KUNNEN SARAKUNA A JIHAR BAUCHI Gwamnan jihar Bauchi ya ja kunnen masu sarautun gargajiya da jami’an tsaron da ake hada baki da su wajen baiwa yan bindiga masu…
SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI 1444 Musulmi a duk fadin Duniya suna bukin sabuwar shekarar Musulunci 1444. Wannan shi ke alamta farowar sabuwar shekarar wadda Musulmi musamman suke amfanin da watannin dan…
KWAMISHINAN HUKUMAR ZABE A KATSINA YA BAYYANA MATSALAR TSARO AKAN RASHIN YIN KATIN ZABE Kwamishninan Hukumar Zabe a Jihar katsina Alhaji Jibril Ibrahim Zarewa ya bayyana matsalar rfufe layin wayoyin…
JAM’IYAR APC NA ZAGAYE DAN SASANTA ‘YA’YANTA. Mataimakin shugaban Jam’iyar APC na Kasa shiyyar Arewa Alh Salihu Lukman na zagayen jihohin yankin dan sasanta ‘ya’an Jam’iyar. Alh Lukman Wanda ya…
ZANGA ZANGAR NLC: MALAMN ASUU SUN YABA Sakamakon gangamin da Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta fara yau Dan nuna goyon bayanta ga yajin aikin malaman Jami’a ASUU wasu malaman…
HUKUMAR ICPC TA SHIGAR DA MAGATAKARDAR KOTU A KOTU
MATAIMAKIN SHUGABAN KASA YA GODEMA YAN NAJERIYA
Dan’tadda Aleru ya Gana da Mutanan Karamar Hukumar Faskarin Jihar Katsina. A ranar lahadin jiya 24/7/2022, Kasurgumin Danta’adda Adamu Aleru, Wanda gwamnatin jihar Katsina ke nema ruwa jallo, tun a…
DAN TAKARAR PDP WIKE YACE ZAI MAGANTA KAN MATSAYIN SHI A JAM'IYAR
WATA BABBAR MOTA TA FADA KAN WASU MOTOCI
YAN SANDA A ZAMFARA NA TSARE DA DAN JARIDA
AN NADA MATAIMAKIN SHUGABAN JAMI'AR FUDMA MAMBA NA MAAUN
SARAKUNAN KATSINA DA DAURA SUN SHAWARCI AL'UMMOMINSU KAN RAJISTAR ZABE
AN GURFANAR DA TSOHON AKANTA JANAR AHMED IDRIS A KOTU
RUNDUNAR YAN SANDA A KATSINA TA BA IYALAN MAMATA KUDI FIYE DA MILYAN SHA HUDU. Rundunar yan Sanda a Katsina ta raba chaki na kudi kimanin Milyan sha hudu da…
JAMI'AN TSARO SUN KAMA JARKUNAN FETUR 148
GWAMNATIN TARAYYA NA TUNANIN HANA AMFANI DA BABURA
DARMA NA SAMUN SAUKI DAGA ‘YAR KOJEWA Godiya ta tabbata ga Allah, Aminu Darma na samun sauki daga abinda Jami’in hulda da jama’a na Rundunar Yansanda ta jihar Katsina ya…
AL’ummar Yoruba mazauna jihar Borno sun bayyana zaben sanata Kashim Shettima a matsayin mataimakin Dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyar APC da Dan takarar shugaban kasar yayi a matsayin abinda…
Fadar shugaban Kasa tace ba wani shiri ko nuna bambanci da akai game da zaben Yantakarar Jam’iyar APC da ya hada Musulmai Biyu da hukumar tsaro ta DSS tayi a…
A lokacin da zaben 2023 ke gabatowa, wani lauya a Ilori ta jihar Kwara Yusuf Abdulfatah yayi kira ga hukumar zabe da ta yi gangamin wayar da kan al’umma.Abdulfatah Wanda…
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna Yayin da wa’adin Rigistar Katin Zabe ke kawo karshe a Nijerya, gamayyar kungiyoyin Mata a Kaduna,wato Women league for good governance,a turance sun kira wani taron…
YAN SANDA SUN KAMA WASU GAGARARRUN YAN KUNGIYAR ASIRI
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana zaben Senata Kashim Shatima da Dan takarar Jam’iyar APC Bola Tinubu yayi da cewa shine dabara.Shidai Bola Tinubu a ranar Lahadi…
AN GANO 15 DAGA CIKIN FASINJOJI 16 DA KWALE KWALE YA NITSE DA SU
Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane
TSAIDA YAN TAKARA MUSULMI/MUSULMI: AN SHAWARCI APC
HARIN DA AKA KAI MA TAWAGAR DHUGABAN KASA YA NUNA KASA BA TSARO
Rundunar Sojin Sama ta Operation Hadarin Daji ta nasaran halaka ‘yan ta’adda 42 a kusa da kauyukan Zakka da Ummadau a karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina. Wata majiyar soji…
-Surajo Aliyu Shugaban kasa Muhammadu ya bayyana cewa hukumomin tattara bayanan sirri na kasar nan sun ba shi kunya bayan harin da aka kai a gidan yarin Kuje da ke…
MASARAUTAR KATSINA TA CE AYI ADDUOIN ZAMAN LAFIYA
YAN BINDIGA SUN FARMAKI TAWAGAR SHUGABAN KASA
YAN TA'ADDAR DAJI SUN HALAKA MATAIMAKIN KWAMISHINA
Dr Sanusi Barkindo, Sakatare Janar na OPEC ya rasu sa’o’i kadan bayan ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar Aso Rock
JAM'IYAR APC NA ZIYARAR HADA KAN YAYANTA
An Kai wa gidan yarin kuje hari yammacin jiya.
SHARI AR BALA ABU MUSAWA DA MAMUDA LAWAL MAI ZAMANI…..ALKALI YA TSAME KANSA A ranar 5 ga watan yuni ne lauyoyin Alhaji Bala Abubakar musawa .Mataimakin shugaban jam iyyar APC…
SHARI, ‘AR BALA ABU DA MAMUDA MAI ZAMANIZA A SAKE SHIGAR DA KARA Lauyoyin Bala Abu Musawa Mataimakin shugaban jam ‘iyyar APC ta kasa, sun tabbatar ma, da jaridun katsina…
GADAR ƘASA: Aikin gadar ƙasa na jahar Katsina wanda maigirma Gwamnan Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari CFR. ya ke yi aiki a cikin birnin Katsina yana tafiya so sai…
Daga; Abdullahi Alhassan, Kaduna WATA Kungiyar da ke fafutukar tabbatar da daidaito da shugabanci nagari a Arewacin Najeriya wato Northern Nigeria Front For Equity And Good Governance (NNFEGG), ta bayyana…
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna Wata kungiyar matasa dake fafutukar ganin dan takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya zamo shugaban kasa a zabukan 2023 mai suna Atiku ne Mafita a…
Da dumi dumi: Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya sa ke mika sunayen Faruq Lawal Jobe da Mustapha Muhammad Kanti Bello ga majalisar Dokoki ta Jihar Katsina domin…
Ya bayyana hakanne a wajen fidda dan takara shugabancin kasar nan na jammiyyar APC a Abuja
Sanata Mai Wakiltar Kebbi Ta Arewa A Majalisar Dattawa Sen. Dr. Yahayya Abubakar Abdullahi Yafice Daga APC Yakoma PDP Yau. Haka Ya Biyo Bayan Rashi
Akwai yiwuwar cewa wata guguwar chanjin sheka mai karfi ta fara bugawa a jihar kt.Alamun haka ya fara nunawa a sa’ilin da dan majalissar mai wakiltar mazabar mf/kfr ya bada…
Alkalamin Yakubu Lawal Tpl. USMAN NADADA NGs,Toprec,Nitp,Rtp, NATE. Wanda yakasance kwararren Mai tsara birane(TOWN PLANNER) a ilmance, dan siyasa ne da rawar da yake takawa da karbuwarsa ga jama’a kawai…
Zargin Badakalar Biliyan 80: Buhari Ya Dakatar Da Babban Akawun Kudi Na Najeriya
An gudanar da jana’izar mutum 15 da suka rasu a sakamakon hatsarin jirgin ruwa wato kwale-kwale a jihar Katsina. Kwamanshinan Ma’aikatar kula da Ayyukan Ƙananan Hukumomi da Masarautu na Jihar…
Dr, Nuhu Abdullahi,ya baiyana haka ne, a yayin taron raba kayan a bincin Sallah ga Marayu wanda Gidauniyar Tallafawa Marayu na Abakwa dake karamar hukumar Kaduna ta arewa ta gabatar.
“Ai ba Haushe yace ko ba kayi kana yiwa Wanda ke Yi Maka” yayi Karin bayani.
Masu hikima da iya salon magana sun ce “Tafiya da gwani mai dadi”. Kuma liman shine sallah, madugu shine tafiya, jagoranci sahihi shi ke ishara ga sahihiya kuma ingantacciyar tafiya.…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Katsina ta bayyana sakamakon zaben shugabannin kananan hukumomi da na kansiloli da aka guudanar a kananan hukumomi 31 daga cikin 34 na jihar…
Dan Takarar kujerar Sanata a Katsina ta tsakiya, Hon. Ahmad Muhammad Himma kuma shugaban rukunin Himma Global Foundation For Life shine ya dauki nauyin kaddamar da tallafin a ofishin Magajin…
Labarin ya nuna cewa akwai wasu mutane 34 yan asalin jihar Akwa Ibom dake zaune a Karamar Hukumar Jibia a Katsina wadanda gwamnatin jihar Akwa Ibom ta turo da motoci…
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bukaci Malaman Addini da su sanya jihar cikin addu’o’i domin samun zaman lafiya a fadin jihar Ya bukaci hakan ne a wajen taron…
Kotun daukaka kara dake zamanta a Sokoto, ta tabbatar da daurin shekaru 14 a gidan yari da aka yanke wa mataimakin daraktan hukumar FCC, Alhaji Ahmed Balarabe, da laifin damfarar…
An kai hari a cibiyoyin kiwon lafiya na Ukraine sau 64 tun lokacin da Rasha ta mamaye makwabciyarta na yammacin wata daya da ya gabata, Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO)…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana a bayan fage da daukacin masu neman shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a yayin babban taronta na kasa da za a gudanar a…
NNPC GMD, Malam Kyari, Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur (Tsakiya), Babban Hafsan Tsaro Maj.Gen. Lucky Irabor yana tantance wani wurin haramtacciyar matatun mai a unguwar Ibaa a jihar Rivers Sata…
Gwamna Babagana Zulum ya amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga asibitin koyarwa na Jami’ar Maiduguri, UMTH, domin gudanar da bincike kan yaduwar cutar koda a jihar Borno.…
Kundin tsarin mulkin Nijeriya bai yi shinge a kan cewar sai wanda ya kware a Ma’aikata ko Sashen da zai rike ba idan aka nada shi a matsayin memba na…
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama allunan Tramadol da Codeine sama da miliyan 1.9 da aka shigo da su kasar daga Pakistan…
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta sanya ranar 11 ga watan Afrilu domin yanke hukunci kan karar da ke neman a bayyana kujerar dan…
… Sultan ya jagoranci taron a Abuja Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, tare da Sanata Kashim Shettima, da uwargidan gwamnan jihar Borno, Dr. Falmata Umara Zulum, da sauran…
Ma’aikatar ilimi a kasar Afganistan wacce ‘yan Taliban masu kishin Islama ke mulki tun a bazarar da ta gabata ta sanar da cewa dukkan makarantun kasar za su koma darasi…
Sakataren gwamnatin jihar Katsina Mustapha Muhammad Inuwa ya gudanar da taro da kungiyoyi hadi da masu ruwa da tsaki da suka dade suna kiraye gare shi ya fito takarar gwamnan…
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, Mista Echeng Echeng, ya bayar da umarnin dakatar da duk wasu kudaden da ake karba a jihar nan take. Echeng ya ba da wannan umarni…
A shirye muke mu bi dan takarar da ya dace – Bukola Saraki
Gwamna Charles Soludo na Anambra a ranar Lahadi ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta tabbatar da samar da adalci cikin gaggawa a jihar. Soludo ya yi alkawarin ne a…
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da kashe wata mata da aka yi garkuwa da ita a yayin wani aikin ceto da hadin gwiwar tawagar jami’an tsaro da ‘yan…
Kudirin dokar hana cin zarafin jama’a ya tsallake karatu na biyu, a jihar. Majalisar Jahar Katsina. Kudirin ya nemi a maida shi cikin gida, a Katsina, dokar cin zarafin mutane…
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Katsina Alh Sani JB Daura ya bayyana cewa a ranar 30 ga wannan wata na maris da muke ciki ne za’ a gudanar da taron…
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ba ta yi kasa a gwiwa ba dangane da wasikar da ta aike wa hukumar zabe ta kasa (INEC) domin sanya ido a babban taronta…
Sabon Sarkin Jama’are a Jihar Bauchi Alhaji Nuhu Ahmed Wabi ya yi addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a sassan jihar Katsina da ma kasa baki…
Wata kotun Majistare da ke Yaba da ke Legas a ranar Juma’a, ta bayar da umarnin tsare wani direban motar Bus Rapid Transit (BRT) Andrew Omininikoron na tsawon kwanaki 30…
Kokarin da kamfanonin jiragen sama suka yi na samun kayan ya ci tura, ko da ana samar da kayayyaki, farashin ya ninka sau hudu.
Kudirin yana da taken: "Kudirin doka don gyara dokar zabe na 2022 da kuma abubuwan da suka shafi, 2022".
Mai shari’a Na’abba ya yanke hukuncin cewa lauyan masu shigar da kara, ya tabbatar da hujjojin da PW1 da PW2 suka bayar.
… Ya jagoranci gina sabuwar makarantar mega
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu ‘yan bindiga biyu da ake zargin suna cikin ‘yan kungiyar biyar dauke da bindigogi kirar AK 47, sun kai hari a wani…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba da kokarin mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbanjo na bunkasa zamantakewa da tattalin arzikin kasar nan. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a ranar…
Matar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbanjo, Mrs. Dolapo a ranar Litinin din da ta gabata ta zabi yin bikin cikar mijinta shekaru 65 a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Maimakon…
Mutane hudu ne suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin magoya bayan wasu ‘yan takarar gwamna biyu na jam’iyyar APC mai…
Shugabar Kungiyar Mata Masu Rajin Goyon Bayan Takarar Sanata Bola Ahmed Tinubu A Arewacin Najeriya Hajiya Sa’adatu Garba Dogon Bauchi, ta bukaci mata a Jihar Katsina akan su marawa dan…
Daga Emmanuel Oloniruha Abuja, Maris 7, 2022 (NAN) Kungiyar National Movement (TNM) karkashin jagorancin Sen. Rabi’u Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ta dauki jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP), a…
Rahotanni a ranar Litinin sun nuna cewa ma’aikatan hukumar gidan waya ta Najeriya, NIPOST na iya yin fito-na-fito da mahukuntan kan abin da wasu ma’aikatan suka bayyana a matsayin kabilanci…
Babban Ministan Ruwa Na Nigeria, Injiniya Suleiman Adamu, Ya Jinjinawa Wakilin Jihar Katsina, Wurin Taron Masu Ruwa Da Tsaki Na Yaki Da Yin Bayan Gida kasa, Injiya Aminu Dayyabu Safana,…
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa manufar gwamnatinsa ita ce ta mayar da sabon kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) Limited wanda ya zama kamfani mafi…
FIFA ta mayar da martani kan mamayar da aka yi wa Ukraine a ranar Lahadin da ta gabata inda ta shaida wa Rasha cewa ta buga wasannin gida a wuraren…
Tsohon kyaftin din Indomitable Lions ya maye gurbin Antonio Conceicao na Portugal wanda ya jagoranci kungiyar zuwa matsayi na uku a gasar AFCON 2021 da aka kammala kwanan nan. Wannan…
Za a sake ba al’ummar Jihar Katsina damar yin Rijistar Gaggawa ta samun talafin annobar Korona wato RRR ga mutanen da ba su samu damar yi ba tun da farko…
A karshen mako ne aka yi asarar rayuka akalla shida a wani hatsarin mota daya tilo da ya afku a unguwar Obasanjo Farms da ke kan titin Ughelli zuwa Asaba…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress APC, Mista Blyden Amajirionwu a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar…
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wata babbar mai safarar miyagun kwayoyi da ke aiki da fitacciyar cibiyar shan miyagun kwayoyi ta…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana sabbin ranakun da za a gudanar da zabukan 2023 mai zuwa. Shugaban hukumar na kasa Farfesa Mahmood Yakubu ne ya…
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa, rundunar soji ba za ta taba yin kasa a gwiwa ba wajen tunkarar duk wata barazana ga al’umma. Ministan tsaro, Manjo Janar…
Wata Kungiya mai suna Jiha ta Jiha ta ce, ta Shirya taron addu’oi na musamman domin neman sauki ga Shugaban Ma’aikata na Fadar Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Muntari Lawal, wanda…
Rahotanni sun ce gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin ne saboda sukar da ta yi wa gwamnatin Najeriya. Hukumar gudanarwar kafafen yada labarai na Vision a yau a Abuja…
Jukuns a jihar Taraba sun sake kafa tarihi a ranar Juma’a, 28 ga Janairu, 2022 yayin da Manu Ishaku Ada ya zama Aku Uka na 25 na Wukari. Jukuns, musamman…
Jirgin ya samu nasarar sauka lafiya kuma babu wanda ya sami rauni ko ta yaya. Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce jirginta mai lamba 429 5NMDA da…
Hakimin Kanwan Katsina Hakimin Ketare Alhaji Usman Bello Kankara ya yi kira ga ‘yan siyasa a yankinsa da su ji tsoron Allah su sanya maslahar masu zabe a zuciyarsu domin…
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Katsina Alhaji Ibrahim Bako ya bayyana shirin hukumar na gudanar da sahihin zaben kananan hukumomi da ake shirin gudanarwa a Satan Aprilun…
Masari ya bukaci NUJ ta biya diyyar N10bn ko kuma ta fuskanci shari'a
An tsinci Gawar Yarinyar Da Aka Sace 'Yar Shekara Biyar A Kano
Kotu ta yankewa wani mutum mai shekaru 25 hukuncin daurin rai da rai a Jigawa
Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo ya bukaci shugaba Buhari ya mika ma sa ragamar kula da shugaban ‘yan awaren Biyafara na IPOB Nnamdi Kanu don zaman lafiya a yankin kudu…
Rundunar tsaron farar hula ta Najeriya SIBIL DIFENS ta mika sauran gawar jami’an ta 4 ga iyalin su don yi mu su biso. Jami’an 4 na daga cikin 7 da…
Dan takarar gwamna na Inuwar jam’iyyar PDP a jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce ya tabbata ‘yan APC sun firgita da irin jinin da ya ke da shi. Jihar…
Burtaniya ta zartar da hukuncin kisa ga dan kasar ta mai rejistar zama a Burtaniya Alireza Akbari bayan tuhumar da leken asiri. Jaridar Mezan ta ma’aikatar shari’ar kasar ta fitar…
“I apologize from the bottom of my heart for what I did. I know it hurt you and I regret it deeply.” “I’m so sorry for what I said. I…
Cikin yunkurin sulhu tsakanin kasar Sham da Turkiyya, shugaban Sham Bashar Al’Asad ya bukaci Turkiyya ta janye sojojin ta daga yankin Sham din. Assad ya bukaci hakan ne don kawo…
Alhaji Umar Namadi ya zama tabbataccen dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Jigawa arewa maso gabashin Najeriya. Namadi wanda shi ne mataimakin gwamnan jihar Abubakar Badaru Talamiz, ya…
Dan takarar babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP Atiku Abubakar ya dawo daga tafiyar da ta kai shi London daga Dubai. An yayata cewa tafiyar ta Atiku na da nasaba da…
Kamfanin man feture na Najeriya NNPC ya baiyana cewa aikin binciken sa ya sa ya gano man fetur a jihar Nasarawa arewa ta tsakiyar Najeriya. Hakan ya fito ne daga…
Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya shigo Najeriya a sace amma kuma nan da ‘yan kwanaki kalilan zai sake ficewa ketare. A binciken da jaridar yanar gizo ta PREMIUM…