• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZAUREN VOA ABUJA ZAI ZANTA KAN ZULLUMIN KARA FARASHIN MAN FETUR

Taron masana kan fannoni da Muryar Amurka kan gabatar a wata-wata a ofishin ta da ke Abuja mai taken “ZAUREN VOA” a asabar din nan 15/01/2022 zai tattauna kan zullumin…

ZA A KAWO NNAMDI KANU KOTU RANAR TALATA MAI ZUWA DON FUSKANTAR SHARI’AR CIN AMANAR KASA

Za a sake gurfanar da shugaban ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu gaban babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja inda za a cigaba da yi ma sa shari’a kan tuhumar cin…

KORONA-BORIS JOHNSON YA BA DA HAKURIN SABA KA’IDAR HANA TARO A LOKACIN HANA FITA A 2020

Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya ba da hakuri don saba ka’idar gudanar da taro mai fiye da mutum 2 a lokacin dokar hana fita a Burtaniya a 2020. Mr.Johnson na…

AN TAFKA RUWAN SAMA KAMAR DA BAKIN KWARYA A BIRNIN RIYADH NA SAUDIYYA

An tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya da iska a babban birnin kasar Saudiyya wato Riyadh inda hakan ya tilasta dakatar da hada-hada ta waje da rufaffun sassa. An…

YA KAMATA SHUGABA BUHARI YA TATTARA KAN MAGOYA BAYAN SA NA AINIHI KAFIN 2023-DANMALIKIN KEBBI

Jigon siyasar APC a taraiya Alhaji Musa Abubakar Danmalikin Kebbi ya bukaci shugaba Buhari ya tattara kan magoya bayan sa na asali gabanin babban zaben 2023. Danmalikin na magana ne…

SHUGABAN HUKUMAR ILIMI NA BIA DAYA NA FARKO FARFESA GIDADO TAHIR YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Shugaban hukumar ilimi na bai daya na Najeriya Farfesa Gidado Tahir ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya. Marigayin wanda ya taba zama mukaddashin magatakardan jami’ar Abuja, ya…

HARIN ROKOKI YA YI SANADIYYAR RAUNATA KIMANIN MUTUM 3 A BIRNIN BAGADAZA

Wani harin da a ka kai da rokoki a babban birnin Iraki wato Bagadaza ya yi sanadiyyar samun raunuka ga kimanin mutum 3. Harin dai ya fada gas ashen mafi…

MUTUM 2 SUN RASA RAN SU A SANADIYYAR KORONA BAIROS A SAUDIYYA

Hukumomi a Saudiyya sun baiyana cewa a alhamis din nan mutum 2 sun rasa ran su sanadiyyar kamuwa da korona bairos inda mutum 5,499 su ka kamu da cutar. A…

MUN JANYE TAKUNKUMI KAN TIWITA DON KAMFANIN YA AMINCE DA SHARUDDAN MU-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta dage takunkumi kan aikin kamfanin sadarwar yanar gizo na tiwita wata 7 bayan daukar matakin, da ya taso jim kadan da dakatar da shafin shugaba Buhari da…

BARAYIN DAJI SUN TARE HANYAR BIRNIN GWARI SU KA SACE MATAFIYA

Rahotanni na baiyana cewa barayin daji sun kafa tarko a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna inda su ka sace ‘yan kasuwa. Lamarin ya auku ne yayin da ‘yan…